Zaharaddeen YUSUF Dan-Samari.

Directions

Zaharaddeen YUSUF Dan-Samari. Independent journalist.

Wato nakan tuna da shekarar 2018, lokacin da jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta ba ni gurbin yin karatun Digiri na biy...
15/09/2026

Wato nakan tuna da shekarar 2018, lokacin da jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta ba ni gurbin yin karatun Digiri na biyu ( Masters Degree). Na hadu da 'kalu-bale iri-iri, daga ciki akwai 'kalubalen rashin wurin zama a jami'a, ga shi daga Kano nake tafiya, cikin taimakon Allah sai ga dauki daga abokan karatu iri-iri, abokai na arziqi wanda su ka karfafa min gwiwa ta hanyoyi daban- daban. Allahu Ya saka muku da khair. Wato abokin karatu ba abin yadawa ba ne. Allahu Ya saka ma ku da khair.

A guji sare bishiyu barkatai, yin hakan na da illa ga muhallimmu.
16/08/2026

A guji sare bishiyu barkatai, yin hakan na da illa ga muhallimmu.

Ana samun marasa imanin iyayen gida, ku sa mutum aiki sai bayan ya gama, sai ka ji kalmar 'Ku Je Gida Sai Gobe Zaa Biya ...
27/06/2026

Ana samun marasa imanin iyayen gida, ku sa mutum aiki sai bayan ya gama, sai ka ji kalmar 'Ku Je Gida Sai Gobe Zaa Biya Ku'.
Shin ya zaka yi da wadanda iyalansu ke jiran dawowar su gida da abinci, alhali sun dogara ne da kudin aikinsu?
A ji tsoron Allah.

Z.Y. DARDA'U PLASTICS .Muna tallata muku sabon kayammu da ya shigo kasuwa. Farar Leda ta daure- daure.Domin sari, ana iy...
26/12/2025

Z.Y. DARDA'U PLASTICS .
Muna tallata muku sabon kayammu da ya shigo kasuwa. Farar Leda ta daure- daure.Domin sari, ana iya tuntubarmu a
09062155365.

Address

2670 Tukuntawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaharaddeen YUSUF Dan-Samari. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share