Kannywood Style

Kannywood Style Alhamdulillah For Everything🤲
(1)

DA DUM!DUM!NSA: Jarumi Abdul M. Shariff Zai Auri Jaruma Maryam MalikaAngo Abdul wanda yaya ne ga mawaki Umar M. Shariff,...
13/06/2025

DA DUM!DUM!NSA: Jarumi Abdul M. Shariff Zai Auri Jaruma Maryam Malika

Ango Abdul wanda yaya ne ga mawaki Umar M. Shariff, yayin da ita kuma Amarya Maryam Malika kanwa ce ga tsohuwar jarumar finafinan Hausa, marigayiya Balaraba Mohammed, Rariya ta samu labarin auren na su ne daga makusancin Angon.

Za a daura auren ne a ranar 27 ga wannan wata (Yuni), 2025 a masallacin Zangon Daura dake Unguwar Kaji a jihar Kaduna.

Wanne Fata Zakuyi Masu?

Rariya ✍️

🤩👌
13/06/2025

🤩👌

Fashion 🥰
13/06/2025

Fashion 🥰

Challenge 👌
13/06/2025

Challenge 👌

Wacce tafi Kyau 🤩
13/06/2025

Wacce tafi Kyau 🤩

Fashion 🥰🌹
13/06/2025

Fashion 🥰🌹

Beautiful Actress Farida Abdullahi 👸🥰 Wanne Fata Zakuyi Mata?
13/06/2025

Beautiful Actress Farida Abdullahi 👸🥰
Wanne Fata Zakuyi Mata?

13/06/2025

A Fito Ayi Gaisuwa Ga Fiyayyen Halitta
Manzon Tsira S.A.W💓✅

Wanne yafi iya Waƙar Soyayya a cikin su 👌
12/06/2025

Wanne yafi iya Waƙar Soyayya a cikin su 👌

12/06/2025

Wacce sana'ace zaka fara da 200k ka dinga samun rabar 20k kullum?👌

Allah ya kawo miji na gari 🤲🥰
12/06/2025

Allah ya kawo miji na gari 🤲🥰

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Style posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share