
09/07/2024
Muna Godiya ga abokanan huldarmu wato Customers dinmu.
Kuma muna kara sanar daku cewar:
Mun gusa daga Block B mun koma Block G. Inda yan waya suke hada hadarsu musamman ranar Juma'a.
Munanan a Block G shago Mai lamba 1421. Kusada yan Kaji.
Haka Kuma muna sanar daku cewa bayan mun gyara muku wayarku, mun kuma tanadar Muku da sababbin Wayoyi da London Use na sayarwa.
Tare da Spare parts na Wayoyi ga Mai bukata.
Muna Godiya agareku Kuma muna alfahari daku kwarai da gaske.
Allah ya bada ikon zuwa Amin.