Star Tv Online

Star Tv Online Labaran duniya da dumi dumisu

DADUMI DUMINSU.💥💥
12/02/2025

DADUMI DUMINSU.💥💥

18/12/2024

In Sha Allah, before January dukkan ku sai kun Kai 10k 🥳🥳

Let’s grow together 👇
Star Tv Online

18/12/2024

Abinda Yasa Muka Damu akan Yan uwa Su Samu followers a Facebook Shine Domin Su tsallake Matakin Farko Na Shiga Tsarin Facebook monetization.

Let’s go together
Star Tv Online

Duk wanda bana following dinshi please yayi comments In Sha Allahu zanyi following dinshi, sannan don Allah duk wanda ka...
18/12/2024

Duk wanda bana following dinshi please yayi comments In Sha Allahu zanyi following dinshi, sannan don Allah duk wanda kaga comments dinshi kayi following dinshi, shima yayi "following back" mu taru mu taimaki juna, an ce a shekarar 2025 Facebook zasu fara biyan 'yan Najeriya da suke da fiye da 10k Followers.

01/10/2024
14/09/2024

Dan Takarar Chairman Gusau Local Government Kenan Hon Malan Anas Muhammad Gas (Dan Amanar Gusau) Muna Maka Fatan Alkhairi.

14/09/2024

Dan Takarar Chairman Gusau Local Government Kenan Hon Malan Anas Muhammad Gas (Dan Amanar Gusau) Muna Maka Fatan Alkhairi.

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum bakwai a Bauchi.
15/08/2024

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum bakwai a Bauchi.

NNPCL ya bankaÉ—o haramtattun matatun mai 63 a Najeriya.
15/08/2024

NNPCL ya bankaÉ—o haramtattun matatun mai 63 a Najeriya.

Barayin da s**a sace mahaifiyar Rarara sun bukaci mawakin da ya basu Naira miliyan 900,000,000 a matsayin kudin fansar m...
30/06/2024

Barayin da s**a sace mahaifiyar Rarara sun bukaci mawakin da ya basu Naira miliyan 900,000,000 a matsayin kudin fansar mahaifiyarsa.

Minene ra'ayinku.

Yanzu-yanzu; Masu zanga-zanga sun mamaye ofishin Hukumar EFCC, inda s**a bukaci Hukumar ta EFCC da taci gaba da binciken...
03/05/2024

Yanzu-yanzu;
Masu zanga-zanga sun mamaye ofishin Hukumar EFCC, inda s**a bukaci Hukumar ta EFCC da taci gaba da binciken 'dan karamin ministan tsaro Bello Matawalle kan badakalar naira biliyan 70.

Address

Gwammaja Kano
Kano
234

Telephone

+2349161429036

Website

https://x.com/GusauTvGusau?t=1Uz-d_NgFKUO0-CsoHfhYA&s=09, https://yout

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Star Tv Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category