ULUL AMRI MEDIA

ULUL AMRI MEDIA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ULUL AMRI MEDIA, Media/News Company, SHEIK JAFAR Road, GWALE LOCAL GOVERNMENT, Kano.

Assalamu Alaikum 'yan uwa.Barkan ku da rana.Dan Allah idan aka ga posting din da bai dace ba a channel dinmu na ULUL AMR...
21/01/2024

Assalamu Alaikum 'yan uwa.
Barkan ku da rana.
Dan Allah idan aka ga posting din da bai dace ba a channel dinmu na ULUL AMRI MEDIA CHANNEL aimana afuwa ansamu matsala wani yayi hacking page din. 🙏🙏

ULUL AMRI MEDIA DAGA WAJEN MAULUDIN IMAM ALI(A.S)DAKE HALKAR SABON T**I
20/01/2024

ULUL AMRI MEDIA DAGA WAJEN MAULUDIN IMAM ALI(A.S)DAKE HALKAR SABON T**I

Imam Ali(AS) Yana cewa: Mutum mafi ban tausayi shine wanda ya rasa mataimakai a lokacin tsufanshi. ULUL AMRI MEDIA CHANN...
20/01/2024

Imam Ali(AS) Yana cewa: Mutum mafi ban tausayi shine wanda ya rasa mataimakai a lokacin tsufanshi.

ULUL AMRI MEDIA CHANNEL NA MUKU BARKA DA SAFIYA. 🌹

An ruwaito daga Fatimatu Zahara (sa) tana cewa:-"Manzon Allah ya ce Mala’ika Jibrilu ya ce man, “Mai arzikin lahira shin...
19/01/2024

An ruwaito daga Fatimatu Zahara (sa) tana cewa:-
"Manzon Allah ya ce Mala’ika Jibrilu ya ce man, “Mai arzikin lahira shine wanda yaso imam Ali dan abi talib (as)"

Ulul Amri media Tana kara janyo hankalin matasa,akan addini Domin matasa sune malamammu na gobe.
Addini kwalliyar matasa🌹🌹

18/01/2024

ULUL AMRI MEDIA Ulul Amri media
Tana kara janyo hankalin mata,akan addini
Domin matasa sune malamu na gobe
Addini kwalliyar mata

Imam Aliyu (AS) Yace:- wadatar zuciya Dukiya ce Da Bata QarewaULUL AMRI MEDIA                       Tana kara janyo hank...
18/01/2024

Imam Aliyu (AS) Yace:- wadatar zuciya Dukiya ce Da Bata Qarewa
ULUL AMRI MEDIA
Tana kara janyo hankalin mata,akan addini
Domin matasa sune malamu na gobe
Addini kwalliyar mata

Imam Aliyu (AS) Yace:-ina mamakin wanda Ya manta mutuwa Duk Da Yana Ganin Mutane suna MutumwaUlul Amri media Tana kara j...
18/01/2024

Imam Aliyu (AS) Yace:-ina mamakin wanda Ya manta mutuwa Duk Da Yana Ganin Mutane suna Mutumwa
Ulul Amri media
Tana kara janyo hankalin mata,akan addini
Domin matasa sune malamu na gobe
Addini kwalliyar mata

ULUL AMRI MEDIA  Zumu  Dawo Aiki Acikin Sabon Salo Mai Jan Hankalin Isar Da Sakon Sayyida khadija As Dama Sauran Ahlilba...
17/01/2024

ULUL AMRI MEDIA

Zumu Dawo Aiki Acikin Sabon Salo Mai Jan Hankalin Isar Da Sakon Sayyida khadija As Dama Sauran Ahlilbaity! Acikin Yan Kwana kinnan!
Ma'a bota Bibiyar mu Kuzama Cikin Shiri!
Ulul Amri media Tana kara janyo hankalin matasa akan addini, Domin matasa sune malamammu na gobe.
Addini kwalliyar matasa🌹🌹

TAKAITACCEN TARIHIN SHAHEED HAMID IBRAHEEM ZAKZAKY (H).Hameed Week 2024. ®️Tafsir Da Jawaban Jagora An haifi Sayyid Hami...
17/01/2024

TAKAITACCEN TARIHIN SHAHEED HAMID IBRAHEEM ZAKZAKY (H).

Hameed Week 2024.

®️Tafsir Da Jawaban Jagora

An haifi Sayyid Hamid a ranar 17 ga watan Janairu 1992 wanda yai dai-
dai da 13 ga Watan Rajab 1412. Hijiriyya. a unguwar Gwarɓai cikin birnin Zaria dake jihar kadunan tarayyar Nijeriya.

Sayyid Hamid ya taso a gidan girma gidan Ilimi da Mutunci gidan da ya
hada komai na rayuwa a duniya da lahira, gidan da ya kai makura a
sanin Addini da rayuwar zamani.
Sayyid Hamid ya fara karatun sa ne a gurin iyayen sa wadanda s**a gina
masa ginshiqin karatuttukan sa na ibada dana sana'a wadanda mu a
wurinmu dukkan su Ilimomin Addini ne.

Ba sai na bada labarin hazakar Sayyid Hamid ba, domin ga masu
bibiyar zantukan Allamah Zakzaky sun sha jin irin baiwar da Allah (T)
ya kimsa a kwakwalwar Sayyid Hamid marhum, ya zama wani irin Zaki
a fagen masu hazaƙa banji ko ganin wani dalibi da Sayyid Hamid yai
gogayya dashi a fagen ilimi bai sallama masa ba! Sayyid Hamid yayi karatun Nursery da primary dinsa ne a makaranta BUKS International dake daura da Aviation dake sabon garin Zariya.

Daganan ya koma makarantar Tabo School inda yai karatun Secondary
Junior ya sake komawa makarantar Hallmark International inda ya fara
Senior Secondary aji ɗaya daganan saiya sake komawa makarantar
Zariya Academy inda ya kammala karatunsa na SSCE.

Sayyid Hamid ya kasance yana yawan ƙorafin su makarantun basa karatu yanda ya kamata kuma hakan ya sashi yawan canza guraren
karatu daganan zuwa can, a duk lokacin da s**a kaiwa Malam (H) korafin cewa makaranta basa karatun da yadace sai Sayyid (H) yasa a bincika idan ta tabbata haka ne sai a bincika inda ake ganin ya dara nan, kuma haka za'ayi matuƙar yaran Malam (H) suna san makaranta sabo da kyawun tsarin karatun tasu ba makawa matuƙar zasuyi karatun can za'a nema masu.

Sayyid Hamid ya maida hankalinsa sosai wajen bincike bincike a kan
nau'in karatuttuka daban-daban tun kafin ya sami shiga Jami'a a birnin
Beijing dake China.

Address

SHEIK JAFAR Road, GWALE LOCAL GOVERNMENT
Kano
KN

Telephone

+2349030395518

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ULUL AMRI MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ULUL AMRI MEDIA:

Share