
24/06/2024
Tambaya! Tambaya!! Tambaya!!!
Shin kowa ma zai iya shiga harkar technology ya ƙware ko kuma se ɗan science kawai?
Wannan itace tambayar da take zukata wasu da dama
Mutane da dama suna so suma su shigo a harkar Technology amma wasu basu san ta ina zasu fara ba
Kuma ma wasu suna zaton sai ɗan science ne kawai zai iya shiga harkar tech, to abin ba haka yake ba wannan yasa muka shirya wani Bootcamp da zai bada horo da shawarwari kan yadda mutun zai tsunduma harkar tech duba da yanayin yadda duniya take a yau da kuma ina aka sa gaba
A cikin wannan shiri za'a yi bayanai akan abubuwa kamar haka:
1. Yaya ya kamata na fara koyon digital skills?
2. Wannan skills zan fara koya yanzu?
3. A ina zan koya?
4. Ta yaya zanci moriyar abin da na koya?
5. Da ma sauran abubuwa masu yawa
Wannan babbar dama ce kar mu bari ta wuce za'a samu guide da mentorship kuma da resources na kayan karatu da kuma koyo.
Duk me bukata kawai ya danna Wannan link ya magana a watsapp
👇👇👇
Message AbdoullNasier on WhatsApp. https://wa.me/message/C7FMNRVUDZ27P1
Ko kuma ta wannan number
👇👇👇
08107748773