
09/10/2025
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un!
Allah ya yi wa Babban malami na madabo Rasuwa yanzu bayan gajeriyar jinya.
Labarin da ya ke iske mu yanzu ya tabbatar da rasuwar daya daga cikin 'yan majalissar sarkin Kano Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi.
Muna Adduar Allah ya gafarta masa yasa aljannatul firdausi ce makoma.
zuwa anjima zamu kawo muku cikakken bayani akan rasuwar babban malami na madabo.