
12/03/2024
Jagoran Talakawa Abdul Ahmed Ningi, Ba A Damfarar Kudin Talakawa Dakai Kayi Shiru, Wannan Shine Cikakken shugaba
Yau Wasu Marasa Gaskiya Sun dakatar damu Na Tsawon Watanni 12 A Abuja Bisa Furta Gaskiya Da Mai Girma Sen. ABDUL AHMED NINGI Yayi Kan cushen wasu kudade da majalissar ke yunkurin ba bisa ka Ida ba
Sunyi Hakan ne badon komai ba Sai Dan Yaki yarda da zalinci
Bakomai Mun karbi Wannan, Allah yasa haka shi yafi alheri
TALAKAWA KUYI TA YUNKURIN KAYAR DA WANNAN GWAMNATIN NAN DA 2027 DOMIN SAMUN SAUKIN IRIN WANNAN MULKIN NA SU SARKI ZALUMU
Atiku Abbakar 2027
2027