Hausa Daily News

Hausa Daily News 󱢏
Media/News/Broadcasting/24/7 ™️
(2)

10/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Noor Deen, Sageer Sani Na-Allah, Babagana Musa Kareto, Aliyu Tanimu Ganua, Mustapha Shuaibu, Aliyu Adam Aliyu, Adamu Abdullahi, Aliko Mohammed Saleh, Raya Labo, Naseeru Isah Akuyam, Alhaji Ali Umar, Hassan Muhammad Lefa Karasuwa, Aminu Garkuwa, Abdulrasheed Farare, Jafar Abdulazeez, Auwal Aminu, Ahmed Talaka, Bangiis Goronyo, Bilal Ahmad, Adam Khalid, Musa Magaji Wangara, Abdullahi Betisco Abdu Beti, Hamza Ahmad, Buhari Isiyaku, Wada Gambo, Surajo Kasimu Magaji Argungu, Mubarak Tukur Bargaja Riyawa, Ma'awiya Abdurrahman Katsina, Yakasai Nura, Mohammed Isma'il, Shafiu Muhammad, Usama Muhammad Bello, Nasiru Saleh Babaye, Mustapha Aliyu, Yusuf Chamoh Adamu, Abdul-rahman Muhammad Abubakar, Musa Halliru, Ahmed Abdulwahab Tsangaya, Firdausi Babangida Kabara, Usmañ Æbî, Hamza Adam Sa'ed, Muhammad Abubakar, Muhammad Ramadan Ismail, Isah Baba Lambu, Umar Madu Kolo, Abba Mahaifi, Maiwada El-braheem, Dan Bala Buhari, Nura Bello Salihu Sokoto, Patriotism Amale Hussaini Amale

GWANIN SHA'AWA: Gwamnan Kano Alh. Abba K Yusuf ya dauki nauyin Karatun Hafizi Bukhari da Amaryarsa zuwa Kasar Misra baya...
10/09/2025

GWANIN SHA'AWA: Gwamnan Kano Alh. Abba K Yusuf ya dauki nauyin Karatun Hafizi Bukhari da Amaryarsa zuwa Kasar Misra bayan sunyi nasara a gasar Karatun Al-qur’ani Mai girma.

Matashin dai tare da amaryar sa sun samu gagarumar nasara ne a gasar musabakar Alkur'ani na duniya, Inda ya zama na ɗaya yayin da ita kuma ta zama ta biyu.

Bayan waccan nasarar da sukai aka yanke shawarar suyi Aure kuma hakan akai, yanzu haka Gwamnan Kano ya dauki nauyin tafiyar su Masar.

Inda zasu je su Karo ilimi Gwamnan ya dauke musu duk wata dawainiya ta makaranta, cin su da shan su, da wajan kwana harma da Alawus ga kowanne.

Daga Salisu Editor,

09/09/2025

Hallara Tayi Girgiza��

09/09/2025

Allah yaci gaba da tona asirin kukidna.ppers

Ango da amarya, gwarazan musabaqa na wannan shekara, shi mijin shine yazo na uku a Duniya, ita kuma a gida Nigeria. Suna...
09/09/2025

Ango da amarya, gwarazan musabaqa na wannan shekara, shi mijin shine yazo na uku a Duniya, ita kuma a gida Nigeria.

Suna gama cinyewa aka hadasu aure, bisa ga dukkanin alamu, tun can baya masoya ne. ❤❤ Allah ya bada zaman lafiya.

Saw💞
09/09/2025

Saw💞

Hasbunallah An rushe gidan Abinci na wato restaurant ɗin jarumar Kannywood Hannatu Bashir
09/09/2025

Hasbunallah An rushe gidan Abinci na wato restaurant ɗin jarumar Kannywood Hannatu Bashir

Saw
09/09/2025

Saw

ALLAH AKBAR: Nana Aisha Bint Abi Bakr Itace Matar Dangantan Allah Muhammadu Manzon Allah (S) Ta UkuNana Aisha Ta Taka Mu...
09/09/2025

ALLAH AKBAR: Nana Aisha Bint Abi Bakr Itace Matar Dangantan Allah Muhammadu Manzon Allah (S) Ta Uku

Nana Aisha Ta Taka Muhimmiyar Rawa A Farkon Tarihin Musulunci, A Lokacin Rayuwar Manzon Allah Muhammadu (S) Da Kuma Bayan Shahadarsa.

Nana A'isha Ta Ba Da Gudummawa Wajen Yada Sakon Annabi Muhammadu Tare Da Yi Wa Al’ummar Musulmi Hidima Tsawon Shekaru 44 Bayan Rasuwarsa.

A’isha Ta Ruwaito Hadisai 2,210 A Tsawon Rayuwarta,[14] Ba Wai A Kan Abin Da Ya Shafi Rayuwar Annabi Muhammadu Kadai Ba, Har Ma Da Batutuwa Kamar Gado, Da Hajji, Da Addu’a, Daga Fiyayyen Halitta.

Mahaifinta Sayyidina Abubakar (r. 632-634) Ya Zama Halifa Na Farko Da Ya Gaji Manzon Allah Muhammad, Bayan Shekara Biyu Umar (R.634-644) Ya Gaje Shi.

Aisha Ta Koma Ga Allah Ranar 17 Ga Watan Ramadan, Nana A'isha Ta Rasu Tanada Shekaru 67 A Duniya, Kabarin Ta Na Makabar Jannatil Baqi Da Ke Madinah Al Munaw Warah.

Allah yayi muku rahma
08/09/2025

Allah yayi muku rahma

Allah yakarawa annabi daraja
07/09/2025

Allah yakarawa annabi daraja

Barka da watan maulidi
07/09/2025

Barka da watan maulidi

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Daily News:

Share