19/12/2023
Alhmdllh alhmdllh alhmdllh.
Allh inamai godiya bisa ni imar dakaimin.
Aranar asabar datawuce allh yaymin kyautar diya mace Fatima.
Inamai barar addu o inku yan uwana mata da maza allh yshiga alamuranta yrayata kantafarkin sunnah muma yashiga chikin namu lamuran. 🙏🙏🙏