28/07/2022
Yadda zaku mallaki Plastic National ID Card (NIN Slip) a sauƙaƙe
Daga Naseeru Taneemu Annuree - ( https://www.facebook.com/naseeru.annuree )
mafi yawan mutane a halin yanzu, musamman a arewancin Najeriya, suna amfanine da katin Dan kasa na takarda (temporary slip) a dalilin rashin fitowar PLASTIC card tsawon shekaru bayan mutum yayi rejista. Abinda mutane da yawa ba su gane ba shine, a maimakon mutum yayi ta zaman jiran NIMC su ba shi plastic ID card, akwai tsarin da za ku iya fitar da PLASTIC card kuma ku samu damar yin duk wani tantancewa a sauƙaƙe (off and online verifications).
Shi wannan National digital ID card, zaka iya samun naka amma akwai remita charges da ake biyan NIMC kafin su turo PDF file, zamu tura maka ta Whatsapp da email, sai kayi printing plastic ID card a duk inda kake. Shakka babu wannan tsari na PREMIUM NATIONAL digital ID CARD yayi ba sai mutum yayi zaman jiran plastic card na tsawon lokaci daga NIMC ba.
Kuma shi wannan DIGITAL CARD din ko mutum yayi editing kamar shekaru ko suna, za'a iya ganewa cikin sauki idan akayi SCANNING na QR BAR CODE da ke jikinsa. Yin hakan kuma zai iya jefa mutum cikin matsala idan Gwamnati ta gane. Bugu da kari, duk wani kati da mutum ya fitar muddin ba ya dauke da QR code a jikinsa na bogi ne, fake ne, saboda haka jama'a su guji amfani da wannan tsari ba bisa ka'ida ba.
Idan ka mallaki wannan Digital plastic card, insha Allah ka daina amfani da laminated paper a matsayin National ID card. Saboda shi wannan tsarin plastic ID card ready made ne kuma baya gushewa (no expiry date). Amma soft copy zasu turo idan aka biya remita charges. Duk cikin kankanin lokaci insha Allah.
Duk mai bukata yana iya tuntubar mu a WhatsApp wannan number 08137284277
https://chat.whatsapp.com/I1i1HDoIGy8K4ooJtBIxBO