Samba TV

Samba TV Online TV

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰
26/01/2025

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰

Abinda zai sa kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim.https://youtu.be/_Aeizwfr8Rs
19/02/2023

Abinda zai sa kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim.

https://youtu.be/_Aeizwfr8Rs



Domin Tabbatar Da Nagartar Asiwaju Bola Tunibu Da Kashim Shettim, Ku Saurari Sautun Muryar Dr Aliyu Tilde (Tsohon Kwamishinan Ilimi Na Jihar Bauchi) #...

Ingantacciyar Hanyar Yiwa Musulmi Gyara.https://youtu.be/C9ObFg_AWLMA wannan bidiyo akwai takaitaccen jan hankali ga Mus...
28/01/2023

Ingantacciyar Hanyar Yiwa Musulmi Gyara.

https://youtu.be/C9ObFg_AWLM

A wannan bidiyo akwai takaitaccen jan hankali ga Musulmi akan yadda ake isar da gyara ga wanda ya ke aikata kuskure.

Produced, Edited and Directed by Aliyu Samba

Please kindly Subscribe, comment, like and share

Fadakarwa akan yadda musulmi zai yiwa Ι—an uwan sa musulmi gyara idan ya ga ya aikata kuskure.

Babbar matsalar da ta addabi al'ummar musulmi a yau itace matsalar kafirta junan su. Ta kai ta kawo yanzu har da halatta...
27/01/2023

Babbar matsalar da ta addabi al'ummar musulmi a yau itace matsalar kafirta junan su. Ta kai ta kawo yanzu har da halatta jini da zubda jinin juna. A wannan bidiyo, za a ji illar dake tattare da hakan da kuma matsayin sa a addinin musulunci.

Produced, Edited and Directed by Aliyu Samba

https://youtu.be/eM-Ix-J1SrU

Please kindly share.

Babbar matsalar da ta addabi al'ummar musulmi a yau itace matsalar kafirta junan su. Ta kai ta kawo yanzu har da halatta jini da zubda jinin juna. A wannan b...

Bidiyo: Rundunar Yan Sanda ta jihar Kano sun k**a yan fashi da makami 51 da masu garkuwa da mutane 69 cikin sati biyu a ...
09/09/2022

Bidiyo: Rundunar Yan Sanda ta jihar Kano sun k**a yan fashi da makami 51 da masu garkuwa da mutane 69 cikin sati biyu a jihar Kano.

https://youtu.be/U1RoWPoRfRE

Kada ku manta, kuyi subscribing, comment like da share.

Nasarorin da rundunar yan sanda ta jihar Kano karkashin sabon Kwamishinan ta CP Abubakar Lawal Daura cikin sati 2 da k**a aikin sa a jihar Kano. ...

Sakon Aliyu Samba ga al'umma kan nisantar ''Bangar Siyasa''.https://youtu.be/VY5skVa1a5AShare please!!!
04/09/2022

Sakon Aliyu Samba ga al'umma kan nisantar ''Bangar Siyasa''.

https://youtu.be/VY5skVa1a5A

Share please!!!

Kira ga Matasa su guji bangar siyasa daga Aliyu Samba.

Kada ku gaji da Ni, sabon aiki ne da nake son sanin ra'ayin ku akai. Zaku iya sauraren wannan shirin na ''Hikimomin Baba...
04/09/2022

Kada ku gaji da Ni, sabon aiki ne da nake son sanin ra'ayin ku akai.

Zaku iya sauraren wannan shirin na ''Hikimomin Baba Ali'' ta link dake kasaπŸ‘‡πŸΎ

https://youtu.be/K599tFkK7Bo

Kada ku manta, kuyi subscribing, comment, like da share!

Na gode. Ina maku fatan alkairi πŸ₯°

Zahirin Rayuwar wadanda s**a je jami'a da wadanda basu je ba. Created by Aliyu Samba.

Some should  please rate my Cartoon work titled: Samba Back From Europe https://youtu.be/BASZWM44CggDon't forget to subs...
04/09/2022

Some should please rate my Cartoon work titled: Samba Back From Europe

https://youtu.be/BASZWM44Cgg

Don't forget to subscribe, comment, like and share πŸ‘πŸΎπŸ₯°

Created by Aliyu Samba

Listen to a duet poem titled *Glued Together* Witten by Aliyu Samba & Sultanat Jameelat Voice: Aliyu Samba & Khadija Nas...
29/07/2022

Listen to a duet poem titled *Glued Together* Witten by Aliyu Samba & Sultanat Jameelat

Voice: Aliyu Samba & Khadija Nasidi

https://youtu.be/aHhg5F9ur74

Please don't forget to like, comment, share and subscribe to my YouTube Channel.

Thank you

A poem titled (Glued Together) by Aliyu Samba and Sultanat Jameelat

Halin da aka bar wasu Alhazan jihar Kano a ciki bayan sun gaza tafiya aikin hajji. https://youtu.be/Z0qJsMnVawI
07/07/2022

Halin da aka bar wasu Alhazan jihar Kano a ciki bayan sun gaza tafiya aikin hajji.

https://youtu.be/Z0qJsMnVawI

Alhazai sun koka da halin da s**a tsinci kansu bayan sun gaza tafiya aikin hajji daga jihar Kano.

Dalilin da ya sanya lawyan Sheikh Abduljabbar Kabara ficewa daga kotu. Cikakkiyar tattaunawa tare da Barista Dalhatu She...
07/07/2022

Dalilin da ya sanya lawyan Sheikh Abduljabbar Kabara ficewa daga kotu. Cikakkiyar tattaunawa tare da Barista Dalhatu Shehu Usman

https://youtu.be/-T7MCE31bss

Barrister Dalhatu Shehu Usman ya tuhumi kotu da rashin adalci bayan ta ki amince nasa yayi s**a akan tambayar da a cewar sa ta saba da abinda sake Shari'a a ...

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Samba TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Samba TV:

Share

Category