22/11/2025
Rundunar ƴan sanda a jihar Kwara ta tabbatar da cafke wani mutum daga Makurɗi da ake zargin yana kera bindigogi da kuma safarar su ga ’yan ta’adda da ke aiki a sassa daban-daban na jihar. Haka kuma an k**a wasu mutane da ake zargin su ke taimaka wa waɗannan miyagun mutane ta hanyar kai musu