
16/12/2023
ZAD ISLAMIC ACADEMY ONLINE SCHOOL
_________
Wannan makaranta mai Albarka ta fito da tsarin koyon karatun Addini, Alqur'Ani, Hadith, da Koyan Ba'ki Yanda Zaka iya Karanta Rubutun Larabic da yanda zaka iya rubutawa cikin watanni uku (3), za a rinka gabatar da karatun ne ta kafar sadarwar WhatsApp, kuma mutum zai iya shiga cikin wannan Class din daga ko ina yake a fadin duniya.
Za a dauki tsawon wata uku ana yin Darusa. Jimilla zamuyi karatun sati Goma Shabiyu (12 Weeks), Za a Na turo da darusa ta group din WhatsApp. Zamu dinga turo karatun Alqur'ani da misalin karfe 10 na safe, Karatun Hadith da Misalin karfe 12 na rana, karatun koyan Ba'ki da misalin karfe 4 na yamma sai ajin daka zaba zaka shiga idan gabadaya kakesan shiga ajujuwan kofa a bude take, zamuna turo karatun a ranakun Litinin, Talata, Laraba, Alhamis, da kuma Juma'a, wato sau Biyar (5) kenan a mako.
Za'a ringa turo da karatun a rubuce tare da murya da ke bayanin karatun. Idan kana online a lokacin da aka turo da karatun, za ka iya yin tambaya a kan abin da ba ka gane ba, bayan ka saurara. Idan kuma ba ka online a lokacin da aka turo da darasin, sai ka saurara daga baya a ranar, ba tare da dogon jinkiri ba.
Babban abin da ake bukata shi ne kowanne dalibi ya ware akalla minti 20 daga Litinin zuwa Juma'a
domin sauraren darasin da za a turo. Kuma yana da kyau mutum ya yi ta saurare har sai karatun ya zauna a kansa. Wanda duk ya mayar da hankali, zai iya Koyon Duk abubuwan da Muka Zayyana a Sama cikin wata uku (3) in sha Allah.
An tanadi hanyoyin koyarwa masu ban mamaki, abindai sai wanda ya gani kawai.
Kudin Rigister 3,000 (3k)
Zaku iya Following dinmu a Facebook
https://www.facebook.com/profile.php?id=61551816752845
Domin Karin Bayani Zaku iya Tuntubar Numbers Kamar Haka
07049434943
09164637357