Nigerian Hausa News

Nigerian Hausa News Follow us or sending message for more news

Jahar Kaduna sun nayin free offers na malaria treatment a cikin kananun hukumomi 23 na fadin jahar,wannan cuta ta kashe ...
18/08/2021

Jahar Kaduna sun nayin free offers na malaria treatment a cikin kananun hukumomi 23 na fadin jahar,wannan cuta ta kashe mutane da yawa.Allah ya karemu Ameen.

Yan sanda Bayelsa state su k**a wasu mutane wadanda ake zargin yan cult kingpin ne.
18/08/2021

Yan sanda Bayelsa state su k**a wasu mutane wadanda ake zargin yan cult kingpin ne.

Hukumar NDLEA sun k**a wasu mutane uku wadanda ake zarginsu da fashi da makami;Adamu shehu,Tukur Muhammed da Ibrahim sul...
12/08/2021

Hukumar NDLEA sun k**a wasu mutane uku wadanda ake zarginsu da fashi da makami;Adamu shehu,Tukur Muhammed da Ibrahim sulaiman yayin da s**a kai hari a cikin jahar Katsina tare da bundugogin AK 47,da wasu abubuwa masu hadari da aka k**asu dasu.

Education is most important in our society,education help us to helps our religion,occupations,and how we can help our n...
10/08/2021

Education is most important in our society,education help us to helps our religion,occupations,and how we can help our nation.even ignorant people should have education eaither primary school it can helps them for their bussenesses.our country need educated people whose improves it, then education continues helps for opputunuties, Make sure you have an education.

Gwamnatin jahah Kaduna tace makarantun primary da secondary zasu kasance a rufe har sai yanayin tsaro ya inganta a fadin...
09/08/2021

Gwamnatin jahah Kaduna tace makarantun primary da secondary zasu kasance a rufe har sai yanayin tsaro ya inganta a fadin jahar

A babbar kotun jahar jigawa wacce take zaune a garin gumel ta yanke wa Rabi'u mamman na kauyen medin labo,karamar hukuma...
09/08/2021

A babbar kotun jahar jigawa wacce take zaune a garin gumel ta yanke wa Rabi'u mamman na kauyen medin labo,karamar hukumar Gagarawa za a kashe shi ta hanyar rataya a dalilin kashe matarsa .

A kalla mutane 60 ne s**a rasa rayuwarsu,adalilin cutar cholera a jaharta katsina,Commission an Lafiya na jahar ya fadi ...
09/08/2021

A kalla mutane 60 ne s**a rasa rayuwarsu,adalilin cutar cholera a jaharta katsina,Commission an Lafiya na jahar ya fadi haka.

09/08/2021

A yaune shaharrarren kamfanin na wato (MTN),suke cika shekara Ashirin(20),sannan suna bada kyautar,Data,ko,kati.

Send a message to learn more

Address

Babban Layin Sheka
Kano
08137379335

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerian Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nigerian Hausa News:

Share