Arewa news

Arewa news ya hayyu ya qayyumu

07/10/2023

Bai San adadin mutane nawa ya kasheba

A daren jiya ne 'yan bindiga s**a shiga garin Kaura Namoda Jihar Zamfata tare da sace mutane goma da kora shanu Duba cik...
06/10/2023

A daren jiya ne 'yan bindiga s**a shiga garin Kaura Namoda Jihar Zamfata tare da sace mutane goma da kora shanu

Duba cikakken rahoton a Comments Section 👇🏻

06/10/2023

Kai jama a

YANZU-YANZU: lauyoyin Atiku Abubakar sun bankado bambancin dake jikin takardun karatun Tinubu, a jikin takardar farko da...
06/10/2023

YANZU-YANZU: lauyoyin Atiku Abubakar sun bankado bambancin dake jikin takardun karatun Tinubu, a jikin takardar farko da Tinubu ya mikawa hukumar zabe mai zaman kanta an Rubuta Tinubu B. Adenkule a jikin takardarsa dake wajen hukumar INEC.

Bayan Atiku ya nemi kotun amurka ta tilastawa Hukumar makarantar jami'ar Chicago ta fitar da bayanan Tinubu, bayan jami'ar ta fitar da takardar an ga Bola A. Tinubu ne a jiki.

A jiya alhamis lauyan Atiku ya tabbatarwa manema labarai cewa, Takarda mai dauke da sunan Tinubu B. Adekunle takardar wani bakin fatar ba amurka ne mai asalin takardar ba Takardar Tinubu ba ce,

A jawabin da Makarantar ta gabatar ta ce ba ta sami fasfo ko katin tsaro na jama'a ko lasisin tuki ko wasu nau'ikan ID Card na hoto ba a rubuce da ya dace da fuskar tsohon dalibin wato Bola Ahamad Tinubu..

Ya kwashe tsawon wata 2 yana Jima'i da 'yar gudun hijira a gidansa har ciki ya shigeta na tsawon watanni 8, matar mai sh...
06/10/2023

Ya kwashe tsawon wata 2 yana Jima'i da 'yar gudun hijira a gidansa har ciki ya shigeta na tsawon watanni 8, matar mai shekara 22 ta bayyana yadda s**a yi gudun hijira daga Zamfara zuwa Katsina inda ta fada komar wannan mutum

Duba Zantawar da aka yi da ita a Comments Section 👇🏻

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa news:

Share

Category