Sharhin Siyasa TV

Sharhin Siyasa TV Wannan kafa an kirkire ta ne don yin sharhi kan al'amuran siyasar Nigeria da na kasashen ketare

🎉 Facebook recognized me as a consistent post creator this week!
16/07/2026

🎉 Facebook recognized me as a consistent post creator this week!

Yau BUHARI ke cika shekara daya cif da rasuwa...A rana irin ta yau 13 ga watan Yulin 2025 tsohon shugaban kasar Nigeria ...
13/07/2026

Yau BUHARI ke cika shekara daya cif da rasuwa...

A rana irin ta yau 13 ga watan Yulin 2025 tsohon shugaban kasar Nigeria marigayi Muhammadu BUHARI ya rasu.

Allah ya jikansa da rahama.

SHEIKH PANTAMI ya kai ziyara wani COCI a jihar GOMBE.Me za ku ce?
12/07/2026

SHEIKH PANTAMI ya kai ziyara wani COCI a jihar GOMBE.

Me za ku ce?

TINUBU ya amince zai yi takarar Shugaban kasa karo na biyu tare da mataimakinsa KASHIM SHETTIMA.Wannan ya kawo karshen k...
10/07/2026

TINUBU ya amince zai yi takarar Shugaban kasa karo na biyu tare da mataimakinsa KASHIM SHETTIMA.

Wannan ya kawo karshen kace-nace da ake ta yi kan yiwuwar canja Shettima don daukar mabiyin Addinin Kirista daga Arewa a matsayin mataimakin shugaban kasa a zaɓen 2027.

Me za ku ce?



Me za ku ce?

Dan Takarar Shugaban Kasa Karkashin Tutar Jam'iyyar APM mai alamar ROGO kuma Gwamnan jihar OYO, SEYI MAKINDE, ya isa jih...
10/07/2026

Dan Takarar Shugaban Kasa Karkashin Tutar Jam'iyyar APM mai alamar ROGO kuma Gwamnan jihar OYO, SEYI MAKINDE, ya isa jihar BAUCHI don ganawa da Gwamna Bala Muhammed game da shirye-shiryen da jam'iyyar keyi don tunkarar babban zaɓen kasa da za ayi a badi.

Uwargidan Shugaban Kasa Remi Tinubu ta kaddamar da sabuwar kofar shiga birnin tarayya Abuja da aka sabunta.Me za ku ce? ...
09/07/2026

Uwargidan Shugaban Kasa Remi Tinubu ta kaddamar da sabuwar kofar shiga birnin tarayya Abuja da aka sabunta.

Me za ku ce?

TINUBU ya yi tattaunawar sirri da manyan hafsoshin tsaro.Me kuke tsammanin aka tattaunawa a wannan taro?
09/07/2026

TINUBU ya yi tattaunawar sirri da manyan hafsoshin tsaro.

Me kuke tsammanin aka tattaunawa a wannan taro?

Sojojin Nigeria ba karamin kudi suke kwasa ba, yanzu fa Albashinsu ya kai Dubu Dari ( 100,000) - Inji Ministan Tsaron Ni...
09/07/2026

Sojojin Nigeria ba karamin kudi suke kwasa ba, yanzu fa Albashinsu ya kai Dubu Dari ( 100,000) - Inji Ministan Tsaron Nigeria Janar Christopher Musa mai ritaya.

Me za ku ce?

Daga yanzu bakwa bukatar neman umarni daga wajen kowa kuna ganin 'yan ta'addar Boko-Haram ko Bandits ku bude musu wuta k...
08/07/2026

Daga yanzu bakwa bukatar neman umarni daga wajen kowa kuna ganin 'yan ta'addar Boko-Haram ko Bandits ku bude musu wuta kawai - Umarnin da Ministan Tsaro Janar Christopher Musa mai ritaya ya yi wa Sojojin kenan.

Me za ku ce kan wannan umarnin na sa?

Ta yiwu in mutu kafin zaɓen 2027: Inji PETER OBI.Me kuke tunanin ya sanya PETER OBI tunawa da mutuwa a wannan lokaci?   ...
08/07/2026

Ta yiwu in mutu kafin zaɓen 2027: Inji PETER OBI.

Me kuke tunanin ya sanya PETER OBI tunawa da mutuwa a wannan lokaci?

Address

Kumbotso Street Dan Maliki
Kano
KANO

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharhin Siyasa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sharhin Siyasa TV:

Shortcuts

Share