Sheikh Nasiru Kabara TV

Sheikh Nasiru Kabara TV Masha Allah

Baban Alawiyyah
27/08/2026

Baban Alawiyyah

Khairan in Sha Allah
27/08/2026

Khairan in Sha Allah

Kafin ya shanye kofin shayi ɗaya ya warware mas'alar da ta gagari malamai. Allah ya gafarta wa Maulana Sheikh Nasiru Kab...
10/08/2026

Kafin ya shanye kofin shayi ɗaya ya warware mas'alar da ta gagari malamai. Allah ya gafarta wa Maulana Sheikh Nasiru Kabara

Sarkin gida na Manzon Allah
09/08/2026

Sarkin gida na Manzon Allah

04/08/2026

Wai dama haka Arewawa suke kare Martabar Malamai amma lokacin waki'ar Malam Abduljabbar ya rasa wannan gatan
🤔

Kwanan nan za ku ji Malam Gaje (re) ya ce ya samo gashin Imam Husaini daga Misra saboda ya raina mutane.
28/07/2026

Kwanan nan za ku ji Malam Gaje (re) ya ce ya samo gashin Imam Husaini daga Misra saboda ya raina mutane.

Idan kana son tsira da baƙin jahilcinka, da toshewar basirarka, da dattin ƙwaƙwalwrka to ka nisanci sauraron Sheikh Abdu...
28/07/2026

Idan kana son tsira da baƙin jahilcinka, da toshewar basirarka, da dattin ƙwaƙwalwrka to ka nisanci sauraron Sheikh Abduljabbar Kabara RTA.

يؤتي الحكمة من يشاء ومن يؤت الحكمة فقد أوتي خيرا كثيرا وما يذكر إلا أولو الألبابصدق الله مولانا العظيم
28/07/2026

يؤتي الحكمة من يشاء ومن يؤت الحكمة فقد أوتي خيرا كثيرا وما يذكر إلا أولو الألباب

صدق الله مولانا العظيم

Saƙon Taya Murna daga Muhammadawa.Majalisar Masarautar Daura ta amince da nada Sheikh Abdulkadir Jiyali na Zawiyar Kadir...
25/07/2026

Saƙon Taya Murna daga Muhammadawa.

Majalisar Masarautar Daura ta amince da nada Sheikh Abdulkadir Jiyali na Zawiyar Kadiriyya Sammaniyyah da ke Kurna a matsayin “Sarkin Takutahar Kasar Hausa”, domin nuna gamsuwa da girmamawa bisa gudunmawar da yake bayarwa wajen hidimtawa addini da al’umma.

A cikin takardar mai ɗauke da kwanan watan 21 ga Yuli, 2026, Masarautar ta bayyana cewa an yanke shawarar ba shi wannan sarauta ne saboda irin ƙoƙarin da yake yi wajen yaɗa koyarwar Manzon Allah (SAW), ilmantar da al’umma da kuma ayyukan alheri da s**a amfani jama’a.

Address

Kano
700224

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Nasiru Kabara TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category