Kwallon Kafa

Kwallon Kafa Shafin Kwallon Kafa zalla a yaren Hausa
🇳🇬🇬🇭🇳🇪🇹🇬🇨🇫

Wayne Rooney ne sabon kocin Birmingham City kuma mataimakansa zasu zama Ashley Cole da John Oshe'a.
12/10/2023

Wayne Rooney ne sabon kocin Birmingham City kuma mataimakansa zasu zama Ashley Cole da John Oshe'a.

Bukayo Saka ne gwarzon dan wasan Arsenal na watan Satumba.
12/10/2023

Bukayo Saka ne gwarzon dan wasan Arsenal na watan Satumba.

"Kyautar Ballon d'Or Bata da wani mahimmanci ga dan wasan a kwallon Kafa, Abin da yake da mahimmanci shine ka taimaka wa...
12/10/2023

"Kyautar Ballon d'Or Bata da wani mahimmanci ga dan wasan a kwallon Kafa, Abin da yake da mahimmanci shine ka taimaka wa kungiyar ka ta cancanci lashe kofi, na kuma yi imanin cewa kyaututtukan da ake bawa yan Wasa ba su da mahimmanci a wasanni na kungiya." In ji Toni Kroos ya fada wa 'Einfach mal Luppen'.

John Obi Mikel akan Victor Osimhen: "Ina fatan ya zo Chelsea. Ina jin wata hayaniya cewa shi masoyin United ne. Ina fata...
12/10/2023

John Obi Mikel akan Victor Osimhen: "Ina fatan ya zo Chelsea. Ina jin wata hayaniya cewa shi masoyin United ne. Ina fatan ya zo Chelsea." Obi ya fada wa ONE Podcast.

Zamu fara da sakon taya murna ga daya daga cikin mafi kayatarwa a yan Kwallon Kafa, Eden Harzad a bisa ajiye takalmin sa...
11/10/2023

Zamu fara da sakon taya murna ga daya daga cikin mafi kayatarwa a yan Kwallon Kafa, Eden Harzad a bisa ajiye takalmin sa da yayi. Tabbas masoya kwallon kafa bazasu manta shi ba. Ka huta lafiya Eden.

11/10/2023

Barka da zuwa wannan shafi wanda zaina kawo muku labaran kwallo zalla a yaren Hausa. âš½

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwallon Kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwallon Kafa:

Share

Category