Mujallar Siyasa

Mujallar  Siyasa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mujallar Siyasa, Media/News Company, Zoo Road Kano, Kano.

Makarantar Saʼidu Model Primary da ke Samaru a Karamar Hukumar Sabon Garin Zaria da ke jihar Kaduna.Hotuna daga Usman Ra...
31/07/2025

Makarantar Saʼidu Model Primary da ke Samaru a Karamar Hukumar Sabon Garin Zaria da ke jihar Kaduna.

Hotuna daga Usman Rabiʼu.

Dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Mai Wakiltan Mazabar Basawa Kuma Dan Takaran Shugaban Karamar Hukumar Sabon Gari A Ji...
22/09/2024

Dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Mai Wakiltan Mazabar Basawa Kuma Dan Takaran Shugaban Karamar Hukumar Sabon Gari A Jihar Kaduna Honorabul Jamilu Albani Samaru

Ya Rabawa Talawa Dami-Damin Rake Dan Su Dogara Da Kansu

Wannan Jali Ko Kaskanci Za A Kira Shi?

MUHAWARA: Shiɲ Har Yaṅzu Kana Kan Bakaɲ Ka Na Yiɲ Ząɲģà-Ząɲgar Lumaɲa Kan Tsądar Rąyuwa Da Rashíɲ Tsąró Da Talakawa Ke C...
18/07/2024

MUHAWARA: Shiɲ Har Yaṅzu Kana Kan Bakaɲ Ka Na Yiɲ Ząɲģà-Ząɲgar Lumaɲa Kan Tsądar Rąyuwa Da Rashíɲ Tsąró Da Talakawa Ke Ciki A Nąjeriya ?

Lallai Raini Ga Malamaɲ Addiɲi, Raiɲi Né Ga Abinda Suké WakiltaAmma kuma, masu wa'aziɲ da s**a fusąta sabòda an ce a tur...
18/07/2024

Lallai Raini Ga Malamaɲ Addiɲi, Raiɲi Né Ga Abinda Suké Wakilta

Amma kuma, masu wa'aziɲ da s**a fusąta sabòda an ce a turósu daga Mimbari, a wańnąɲ hali da Ƙasa ke ciki na dimbiɲ matsalòli, zasu ɗaųki lokaci mai tsawò, kafin su gamsar da masu hankali cewa, damuwar Al'umma ce a gabansu, ba damuwar kansu ba, Céwar Farfesa Sheikh Ibrahim Maqari.

Menene ra'ayinku ?

Don Allah Ku Saka Ni Cikin Addu'o'in Ku, Allah Ya Bayyanar Mani Da Matar Da Zan Aura A Cikin Wannan Watan Mai Albarka, D...
02/04/2024

Don Allah Ku Saka Ni Cikin Addu'o'in Ku, Allah Ya Bayyanar Mani Da Matar Da Zan Aura A Cikin Wannan Watan Mai Albarka, Daren Lailatul Kadir; Matar Da Zan Yi Alfahari Da Ita Duniya Da Lahira! Allah Ya Sa Mutuwa Ce Za Ta Raba Ni Da Ita, Cewar Jarumin Finafinan Hausa, Adam Zango.

JAN HANKALI: Sheikh Dahiru Bauchi Na Nan Cikin Koshin Lafiya Ba Kamar Yadda Wasu Ke Yada Jita-Jitar Ba Shi Da Lafiya Ba,...
02/04/2024

JAN HANKALI: Sheikh Dahiru Bauchi Na Nan Cikin Koshin Lafiya Ba Kamar Yadda Wasu Ke Yada Jita-Jitar Ba Shi Da Lafiya Ba, Cewar Dansa, Sayyadi Aliyu Sheikh Dahiru Bauchi

Allah Ya karawa Shehu lafiya da nisan kwana.

Wace mace ce a Facebook idan kasamu dama zaka iya aurenta da gaske?Daga Shafin Dokin Karfe TV
16/01/2024

Wace mace ce a Facebook idan kasamu dama zaka iya aurenta da gaske?

Daga Shafin Dokin Karfe TV

TA FARU TA KARE: Kotun "daga ke sai Allah Ya isa" (Kotun ƙolin Najeriya) ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a mats...
12/01/2024

TA FARU TA KARE: Kotun "daga ke sai Allah Ya isa" (Kotun ƙolin Najeriya) ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin halastaccen zaɓaɓɓen gwamnan Jihar Kano.

Daga Shafin Dokin Karfe TV

DA DUMI-DUMI: Kotu ta maidawa da Abba Kabir Yusuf kuri’unsa dubu 165 da kotun farko ta cire masa.
12/01/2024

DA DUMI-DUMI: Kotu ta maidawa da Abba Kabir Yusuf kuri’unsa dubu 165 da kotun farko ta cire masa.

Daga Wacce Jiha Ko Ƙaramar Hukuma Yanzu Haka Kake Bibiyar Shari’ar Gawuna Da Abba Kabir Yusuf ?
12/01/2024

Daga Wacce Jiha Ko Ƙaramar Hukuma Yanzu Haka Kake Bibiyar Shari’ar Gawuna Da Abba Kabir Yusuf ?

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Kano da Gwamnan jihar Bauchi, sun dira kotun ƙoli.
12/01/2024

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Kano da Gwamnan jihar Bauchi, sun dira kotun ƙoli.

NASARA KO FADUWA: Yau Kotu za ta yanke hukunci tsakanin Gawuna da Abba Gida - Gida, wa kake wa fatan Nasara?
12/01/2024

NASARA KO FADUWA: Yau Kotu za ta yanke hukunci tsakanin Gawuna da Abba Gida - Gida, wa kake wa fatan Nasara?

Address

Zoo Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujallar Siyasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share