09/11/2023
Rediyon salam Africa
(SALAFRICA FM)
Gidan Rediyo ne daga cikin kunshin kafafen sadarwa na Afirka dake yada shirye-shirye masu fadakarwa gami da nishadantarwa, da sanar da addinin Musulunci, da kyawawan halayensa, kuma shi ne irinsa na farko.
Yana yada shirye-shiryensa a mita 104.7 zangon FM, za a dinga k**a shirye-shiryensa a jihar Kano, da kananan hukumominta, da wasu yankunan jihar Kaduna.