Al-Noor Documentary

Al-Noor Documentary Domin kawo muku tarihi akan abubuwan da s**a shafi soyayyar Annabi Muhammad S.A.W, da Sufanci.

Fiqihun Dariqar Tijaniyya (7) tare da Dr. Tahir Lawan Mu'az Attijani.
05/01/2023

Fiqihun Dariqar Tijaniyya (7) tare da Dr. Tahir Lawan Mu'az Attijani.

Wanda yai biyayya zaiyi so, Wanda yai so zaiyi biyayya. Biyayya itace zahirin so, shi kuma so shine badinin biyayya. Bab...
06/06/2022

Wanda yai biyayya zaiyi so, Wanda yai so zaiyi biyayya. Biyayya itace zahirin so, shi kuma so shine badinin biyayya. Babu so ga wanda baya biyayya, babu biyayya ga wanda baya so.
Duk wanda yake tunanin zaiyi biyayya ba tare da so ba, to munafikine maqaryaci. Biyayya martaba uku ce:
Na farko, biyayyar Shehi. Shine abinda Annabi Musa AS ya gayawa Khidr "هل اتبعك على ان تعلمن مماعلمت رشدا
Zan bika ka koyar da ni abinda aka koyar da Kai na shiriya"
Wannan biyayyar itace take Kai mutum zuwa martaba ta biyu, itace so da biyayya ga Halarar Abul Qasim Sallallahu Alaihi Wa Sallam. So da biyayyar Abul Qasim, itace ta ke Kai mutum martaba ta uku, itace son Allah Subhanahu Wata'ala.
Ya Allah Kai ta hura mana wutar so da biyayyar Annabinka cikin zukatanmu.
Barkanmu da ranar Masoya Abul Qasim Sallallahu Alaihi Wa Sallam!

Shiri Na Musamman Akan Diwanin Sheikhul Islam.
21/03/2022

Shiri Na Musamman Akan Diwanin Sheikhul Islam.

Shiri Na Musamman akan Diwanin Sheikhul Islam Alhaj Ibrahim Niasse Kaulakhy Radhiyallahu Anhu.

Soyayya itace:Lokacin da Allah SW yace "Na halicci komai saboda kai." Kai kuma kace, "Na bar komai saboda kai."Jalaludde...
10/12/2021

Soyayya itace:
Lokacin da Allah SW yace "Na halicci komai saboda kai." Kai kuma kace, "Na bar komai saboda kai."
Jalaluddeen Rumi.
Barkanmu da Juma'a

Wata rana wani bawan Allah ya je gurin Shehu Usman Dan Fodio karatun Ahdhari, lokacin da akazo gurin Afatil Qulub in da ...
08/12/2021

Wata rana wani bawan Allah ya je gurin Shehu Usman Dan Fodio karatun Ahdhari, lokacin da akazo gurin Afatil Qulub in da mai Ahdhari ya ke cewa "WAYAH RIMU ALAIHIL KAZIBA" (Karya ta haramta agareshi), da mutuminnan ya tafi bai sake dawowa ba sai bayan kwana bakwai. Bayan ya dawo aka biya masa "WAL GIBATU" da ya tafi bai sake dawowa ba sai bayan sati biyu.
Sai Shehu Dan Fodio ya tambayeshi me ya sa lokacin da ka tafi sai da kai kwana bakwai baka dawo ba, ka sake tafiya sati biyu sai yanzu ka dawo?
Mutuminnan yace: lokacin da ka biyamin QARYA TA HARAMTA da na tafi ban dawo ba sai da na saba da ita na saba da denata, hakan shine ya daukeni kwana bakwai; da ka sake biyamin WAL GIBATU da na tafi ban dawoba sai da na dena giba na saba da ita shine ya daukeni sati biyu.
Sai Shehu Usman Dan Fodio ya tara almajiran sa yace kunji fa yanda aiki yake, ba Wai kawai mutum ya jiba, a'a Kaji shi ka karbeshi kai aiki dashi, wannan shine "Sufanci".

Jawabin Shehu Na Murnar Shigowar Watan Rabiul Awwal.
10/10/2021

Jawabin Shehu Na Murnar Shigowar Watan Rabiul Awwal.

Jawabin Shehu Na Murnar Shiga Watan Maulidi.

Futuhatil Mannan...
11/09/2021

Futuhatil Mannan...

Littafin Futuhatil Mannan Fi Ajwibatil As'ilatil Ikhwan. Na Sheikh Atiku Sanka R.A

Littafin "Ifadatil Murid" tare da Tahir Lawan Mu'az Attijani
15/07/2021

Littafin "Ifadatil Murid" tare da Tahir Lawan Mu'az Attijani

Daga Littafin Ifabhatil Muridi Na Sheikh Atiku Sanka.

Taqaitaccen Documentary Film.
30/03/2021

Taqaitaccen Documentary Film.

الشيخ ابراهيم نياس الكولخي داعية القرن العشرين

Tarihin Uwar Mazaje Sayyida Fadima Alaihas Salam.
05/02/2021

Tarihin Uwar Mazaje Sayyida Fadima Alaihas Salam.

Takaitaccen Tarihin Ummu Abiha, Bidh'atu Sirrullah.

Tahniatun Rabi'i...
04/11/2020

Tahniatun Rabi'i...

Daga waqoqin Maulidi na Sheikhul Islam Alh Ibrahim Niasse R.A

Muhammadil Musdapha Aulahu Maulahu...
04/11/2020

Muhammadil Musdapha Aulahu Maulahu...

Daga waqoqin Maulidi na Sheikhul Islam Alh Ibrahim Niasse R.A

Address

Kano

Telephone

+2348035949026

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Noor Documentary posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share