Ashiru Hussaini Turawa

Ashiru Hussaini Turawa Life๐Ÿ’– without mistake is Like education without books ๐Ÿ“–๐Ÿ“–

Sign..........โœ๏ธby รƒshmรกrฬƒ.....๐Ÿ’–๐Ÿ’•.

Masu son suga bayan Masussuka Gashin nan kyauta.
24/11/2025

Masu son suga bayan Masussuka Gashin nan kyauta.

Kai tsaye Daga Bauchi; Sheikh Yahaya Masussuka Ya Kai Ziyara Gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi.Da Yammacin Yau Alhamis Sh...
16/10/2025

Kai tsaye Daga Bauchi; Sheikh Yahaya Masussuka Ya Kai Ziyara Gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Da Yammacin Yau Alhamis Sheikh Yahaya Masussuka, Ya Kai Ziyara Gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, A Yayin Da Yasamu Tarba Daga Sayyid Ibrahim sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Bayan Gabatar Da Ziyarar Ga Shehin Malamin, Masussuka Ya Gabatar Da Sallah Tare Da Wazifa A Masallacin Sheikh Dahir Islamic Center Dake Jihar Bauchi

25/August,2025.01/Rabil-Auwwal,1447.Munataya yan uwa Musulmi zagayowar watan Mauladin fiyayyen halitt(S.A.W).        All...
25/08/2025

25/August,2025.
01/Rabil-Auwwal,1447.

Munataya yan uwa Musulmi zagayowar watan Mauladin fiyayyen halitt(S.A.W).

Allah yakarawa Annabi daraja

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashiru Hussaini Turawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share