Freedom TV

Freedom TV FREEDOM RADIO (Muryar Jama’a)

15/05/2025

Janguza

14/05/2025

Saurarin shirin Kowane Gauta na ranar Talata 13-05-2025

14/05/2025

Saurari shirin In Da Ranka na Talata 13-05-2025

13/05/2025

Masu cin mutunci a Tiktok da Facebook ya rage Gwamnatin Kano ta kawar don sun fi yan rediyo illa - Gidado Ahmad Satatima

13/05/2025

Injiniya Mustapha Sale Abdullahi dan gwangwan daga Jihar Bauchi ya ce ya kamata gwamnatin Jihar ta ja masu gudanar da sana'ar a jiki saboda sana'ace me kyau.

13/05/2025

Sponsored

Injiniya Mustapha Sale Abdullahi dan gwangwan daga Jihar Bauchi ya ce ya kamata gwamnatin Jihar ta ja masu gudanar da sana'ar a jiki saboda sana'ace me kyau.

13/05/2025

Saurarin shirin Kowane Gauta na Litinin 12-05-2025 tare da Murtala Abdullahi Dansudu.

13/05/2025

Saurari shirin In Da Ranka na Litini 12-05-2025 tare da Nasir Salisu Zango.

12/05/2025

Sponsored

Gidauniyar A.A Zaura Foundation ta kaddamar da horar da matasa 90 kan noman zamani a jihar Kano.

12/05/2025

Rundunar yan sandan Kano tayi karin bayani kan matashin da ake zargi da kashe saurayin kanwarsa, kamar yadda Kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar.

12/05/2025

Ali Gyara Hausawa ya bayyana dalilansu na maka Garba Kore Dawakin Kudu a Kotu.

Address

PHASS 1 SHARADA INDUSTRIAL Estate KANO
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Freedom TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Freedom TV:

Share

Category