Ahlul Qur'an

Ahlul Qur'an This page is for people interested in Legal facts and News from all over the universe. And lots MORE...



https://whatsapp.com/channel/0029VbCUKnxChq6OuAOSZ80F

14/03/2026

kana tallar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
kana tallar APC
kuma kana cewa arewa mu farka
MU FARKA MUCI UWARKA SHEGE???

,,,,,,,,,,,,
12/03/2026

,,,,,,,,,,,,

12/03/2026

A addinin Musulunci, dare guda yakan fi darajar fiye da watanni dubu. Ana kiran wannan dare da Lailatul Qadr, ma'ana Daren Ƙudra ko Daren Ƙaddara, kuma yana faruwa ne a cikin ranakun goma na ƙarshen Ramadana. Ko da yake ba a san daidai ranar ba, malaman addini sun bayyana cewa yiwuwar ganinsa ta fi yawa a ranakun 21, 23, 25, 27, da 29 na watan. Wane shiri kuke wa wannan Dare Mai Daraja?👇🏾
https://www.trtafrika.com/hausa/article/05cbcc0d9bcb

12/03/2026

Majalisar Wakilan Najeriya ta ce ta yi gyara ga Sashe na 77 na Dokar Zaɓe ta 2026 da aka riga aka amince da ita, inda ta tanadi hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari ko tarar naira miliyan 10, ko kuma duka biyun, ga duk wanda aka samu da shiga jam’iyyun siyasa biyu a lokaci guda da gangan.

12/03/2026

Masu hankalin Arewacin Najeriya, sun fara mayarwa da yan siyasa shinkafar da aka basu. Su na neman diyyar hoton da aka ɗaukesu🤣

12/03/2026

DUK DAN SIYASAN DA YA BAKA SHINKAFA,,,,,,,,,
KA DAFATA DUKA KA KAIWA U****A

12/03/2026

DUK WANDA YAYI MUKU TALLAN APC,,,,,,,,,
KUCI U****A KAWAI

12/03/2026

MASU CEWA KYAKKYAWAR ADDU'A ZA'AYI MUSU
GA AMSATA: BAZA AYI BA
KYAKKYAWAR ADDU'A TACI...........

12/03/2026

DUK WANDA YAKE DA SA HANNU A MATSALAR TSARO
ALLAH KASA YAYI MUTUWAR KARE

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahlul Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ahlul Qur'an:

Share