NDN Nigeria

NDN Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NDN Nigeria, Media/News Company, Kano.

21/12/2023
SASHIN HAUSA NA NDN NIGERIA YAFARA AIKI.KU HANZARTA YIN FOLLOWING DOMIN SAMUN LABARAN DA DUMI DUMINSU
21/12/2023

SASHIN HAUSA NA NDN NIGERIA YAFARA AIKI.KU HANZARTA YIN FOLLOWING DOMIN SAMUN LABARAN DA DUMI DUMINSU

19/12/2023
Ankori ma'aikata saboda Sakachi da aikin su... Gwamnatin jihar kano ta Dakatar da masu Gadin Asibitin Haihuwa na Imamu W...
19/12/2023

Ankori ma'aikata saboda Sakachi da aikin su...

Gwamnatin jihar kano ta Dakatar da masu Gadin Asibitin Haihuwa na Imamu Wali Dake Unguwar Jambulo sakamakon sakachi da aiki inda hakan yasa wata baiwar Allah ta haihu acikin mota, sakamakon kin Bude kofar Asibitin da masu Sukayi tsawon lokachi inda mijin matar ya koka kan ya share tsawan minti 30-40 yana buga kofar Asibitin batare da masu Gadin sun Bude ba inda har ta haihu acikin mota.

Babban daracta mai kula da manyan asibiti na Jihar Kano Dr Mansur Nagoda ya bayyana rashin jin dadin sa abisa wannan al'amari tare da bada umarnin dakatar da ma'aikatan nan take, baya da Masu Gadi akwai Maaikata Guda biyu na bangaren daukar jini suma andakatar dasu tare da kafa kwamitin bincike abisa tsargin karya dokokin aiki da cin amanar marasa lafiya, Dr Nagoda, yaja kunnan dukkanin Maaikatan lafiya dasu mai da hankali wajan aiwatar da aikin su domin Gwamnati Bazata yarda da sakachi da Rayukan Al'ummar ta ba.

Comrd Aliyu Muhammad
Senior Special Reporter Health
To the Exec. Gov. Kano State.

17/12/2023

HAUSA FILM SUN DADE SUNA SHEKE AYARSU

KU BAYYANA MANA RAAYINKU A COMMENT SECTION ☝️

16/12/2023

NIGERIA DAILY NEWS
,,HAUSA,,

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NDN Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share