FC Arsenal Hausa

FC Arsenal Hausa Labarai da Bidiyoyin da s**a shafi Arsenal cikin Harshen Hausa zalla

Salibaaa 🌟
13/12/2024

Salibaaa 🌟

🚨Sam Barrott ne zai alkalanci wasan Arsenal da Manchester United a daren laraba. Mai kula da na'urar VAR: Jarred Gillett
01/12/2024

🚨Sam Barrott ne zai alkalanci wasan Arsenal da Manchester United a daren laraba.

Mai kula da na'urar VAR: Jarred Gillett

Magana ake ta an kure baya a kwallonkafa 😍
01/12/2024

Magana ake ta an kure baya a kwallonkafa 😍

West Ham 2-5 ArsenalWasu daga cikin hotunan nasarar da muka samu a wasan mu na yau a filin wasa na London Stadium.
01/12/2024

West Ham 2-5 Arsenal

Wasu daga cikin hotunan nasarar da muka samu a wasan mu na yau a filin wasa na London Stadium.

Tafiyar mu a gasar zakarun nahiyar turai ta zo Karshe yau a wasan daf da kusa dana karshe a filin Allianz Arena.Muna mat...
17/04/2024

Tafiyar mu a gasar zakarun nahiyar turai ta zo Karshe yau a wasan daf da kusa dana karshe a filin Allianz Arena.

Muna matukar alfahari da zuwa wannan mataki bayan shafe shekaru masu yawa batare da halartar gasar zakarun nahiyar turai ba.

Pep Guardiola ya raba tattaunawa tsakanin Haaland da Gabriel bayan an tashi daga wasan. Amma fah duk da haka sun cigaba ...
31/03/2024

Pep Guardiola ya raba tattaunawa tsakanin Haaland da Gabriel bayan an tashi daga wasan.

Amma fah duk da haka sun cigaba da tattaunawar 😅

A hukumance  ✍ ️
15/03/2024

A hukumance ✍ ️

Gareth Southgate a kan Ben White: "A kan kokari, ba zan iya zama a nan in ce bai cancanci ya shiga ba. Mun samu kira dag...
15/03/2024

Gareth Southgate a kan Ben White: "A kan kokari, ba zan iya zama a nan in ce bai cancanci ya shiga ba. Mun samu kira daga Edu inda ya shaida mana cewa White ba ya so a yi la'akari da shi a wannan tawagar, wanda a wajan mu abin kunya ne kwarai.”

"Ina so in bar masa kofa a bude domin ina ganin shi babban dan wasa ne wanda zai iya kawo sauyi sosai.

Arsenal ta samu yuro miliyan €91.28m bayan samun nasarar kaiwa matakin wasan daf dana karshe a gasar zakarun nahiyar tur...
14/03/2024

Arsenal ta samu yuro miliyan €91.28m bayan samun nasarar kaiwa matakin wasan daf dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai.

Aaron Ramsdale shine na dan wasa na farko da ya rungume David Raya bayan kokarin da yayi a bugun daga kai sai mai tsaron...
13/03/2024

Aaron Ramsdale shine na dan wasa na farko da ya rungume David Raya bayan kokarin da yayi a bugun daga kai sai mai tsaron raga.

Haka Muke so mu ga anayi a matsayin kungiya.

Arsenal ta doke FC Porto da ci 4-2 a bugun fenariti, inda ta samu tikitin shiga wasan daf da kusa dana karshe a gasar za...
12/03/2024

Arsenal ta doke FC Porto da ci 4-2 a bugun fenariti, inda ta samu tikitin shiga wasan daf da kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai.
Rabon mu da zuwa wannan matakin tun shekarar 2010

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH
12/03/2024

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH

Address

Dorayi Chiranchi
Kano

Telephone

+2347037845397

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FC Arsenal Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share