Abdulrashid Ahmed Umar

Abdulrashid Ahmed Umar Kannywood Actor/Director
(284)

04/09/2026

Neman hala dawuya Dan Adam babu wutu

Jagora nagari shine Wanda yake son  kannywood da cigaba kuma yake taimakon Yan cokinta Alh Nuhu Abdullahi
04/09/2026

Jagora nagari shine Wanda yake son kannywood da cigaba kuma yake taimakon Yan cokinta Alh Nuhu Abdullahi

04/09/2026

📢 SANARWA TA MUSAMMAN 📢

Ana sanar da daukacin al’umma cewa,

---

ta bude sabon ofis domin kara kusanci da jama’a da kuma inganta harkokin jinya ta gargajiya.

📍 Wurin Ofis:
Farawa, Yan Majalasu, kusa da Police Station, gefen gidan mai na A. A. Rano

📅 Ranar Budewa:
Laraba, 9 ga Satumba, 2026

Wannan wata babbar dama ce ga al’umma domin samun sahihan magungunan gargajiya na Musulunci da kuma shawarwari kan kiwon lafiya.

👉 Saboda haka, muna mika gayyata ta musamman ga kowa da kowa da ya halarta domin shaida wannan muhimmin lamari.

Allah Ya bada ikon halarta, Ya sanya albarka a cikin wannan aiki.
Ameen, summa Ameen.

✍️ Sanarwa daga:

DR ALHASSAN SALEH YANDADI

📞 08164091296

Ku Shirya Fa Balaraba Season 2 Zai Taba Zuciyoyin Masu Kallo Zamu Fara Daukarsa 1st October Ku Kasance Damu
04/09/2026

Ku Shirya Fa Balaraba Season 2 Zai Taba Zuciyoyin Masu Kallo Zamu Fara Daukarsa 1st October Ku Kasance Damu

Balaraba Season 2 Coming Soon
03/09/2026

Balaraba Season 2 Coming Soon

Ina masu sana'ar POS ga Data Sim wanda zakayi shekara 1 baka sa masa data ba. Duk me bukata yayi mun magana.Call/WhatsAp...
03/09/2026

Ina masu sana'ar POS ga Data Sim wanda zakayi shekara 1 baka sa masa data ba. Duk me bukata yayi mun magana.
Call/WhatsApp 07036859583



31/08/2026

Rijalu Sai Ana Basu Warnings Idan Soyayyarki Na Rawa Tura Masa Darling Hausa Song 😂

Ina masu sana'ar POS ga Data Sim wanda zakayi shekara 1 baka sa masa data ba. Duk me bukata yayi mun magana.WhatsApp 070...
23/08/2026

Ina masu sana'ar POS ga Data Sim wanda zakayi shekara 1 baka sa masa data ba. Duk me bukata yayi mun magana.
WhatsApp 07036859583

Hausa Guy

04/08/2026

Address

Zoo Road
Kano
700224

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrashid Ahmed Umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share