
02/05/2024
"Kawar da zata kusanta ki Zuwa ga mahaliccinki Allah, itace kawa, amma dukkanin wacce zata yi kokarin nesanta ki ga mahaliccinki, to hakika wannan ba kawa bace abokiyar gabar ki ce a ranar kiyamah, domin lallai sai kunyi baran-baran da ita a gaban Allah buwayi koda kuwa a wannan duniyar ku aminan juna ne, sabida haka sai kisan wacece za kiyi kawance da ita"