05/06/2025
Amatsayina na dan JIHAR JIGAWA kuma dan gwagwarmaya dake yanar gizo gizo ina kira ga al'ummar jahar jigawa baki daya da mutsaya muduba cancanta 2027 mazabi shuwagabanni na gari wanda s**a damu da damuwarmu ba wayanda burinsu kawai muzabesu su gina kansu da yayansu, ba basu damu da rayuwarmuba idan kunne yaji...... daga Karibullah Auwal Baranda