
12/07/2025
SANARWA!!! 📢
Daga Ƙungiyar Arewa Artists 🎧
Munakira da duk Wani Ƙaramin Mawaƙi (Artists)
Wannan Ƙungiya mai suna a Sama an ƙirƙireta ne domin Tallafawa ƙananun mawaƙa masu tasowa (Upcoming Artist) ta Hanyar yaɗa Ayyukan su
Haƙiƙa mu a nan Arewa Samun Daukaka yana mana Wuya Sakamakon Wasu dalilai
Anyi wannan ƙungiya Domin a haɗe kan ƙananun mawaƙa domin a taimaki juna a gudu tare a tsira tare
Ta Hanyar nuna juna ma'ana (Reposting) Domin Hanyar datake saurin ɗaukaka Artist itace Hanyar nuna juna! Kuma itace Hanyar datake saurin sakko da mutum idan yasamu ɗaukaka!! Yazama ba wanda yake nuna shi.
Dan haka a wannan ƙungiya dole ne yin Reposting Domin ta hanyar ne kaɗai ake boosting ɗin Artists
TSARIN SHIGA CIKIN WANNAN ƘUNGIYA!
📌Yazama dole kazama kana aiki me kyau!
📌Rera Waƙa me daɗi Aikin Waƙar yayi Kyau ya kasance kayi waƙar me ma'ana, Cover Foster Waƙar takasance me tsari kayi dai me kyau ake buƙata.
DOKOKI!⚠️
💎Yazama Dole kabi tsarikan ƙungiya
💎Yazama Dole kayi Reposting idan ƙungiya ta sanar ayi
💎Yazama dole kayi Use sound idan ƙungiya ta sanar ayi
JAN HANKALI!🚨
✅Yanada kyau komai Zamuyi muyi tsakani da Allah da kyakkyawar Zuciya
✅Sannan a matsayin mu na musulmi yazama Wajibi mudinga Addu'oi
✅Sannan Akoda yaushe mudinga Roƙon Allah ya cire mana hassada, da kuma ƙyashi da san Zuciya 🤲
Ku kira Wannan Number domin tantancewa: 07045727419
Ko kuyi magana ta WhatsApp.
Dan Allah kuyi Share zuwa ga ƴan uwa domin su shigo cikin Wannan Tsari Na 💪