Labarai A Yau

Labarai A Yau Sahihan labarai, sharhi, nishadi da wasanni. Labarai A Yau – kafar labarai ta zamani, mai isar da sako cikin kwarewa a koda yaushe.

Kungiyar kwallon kwando ta Real Madrid ta ta zamo zakara a gasar Super Cup bayan ta doke Olympiacos daci 93 - 89.
19/09/2026

Kungiyar kwallon kwando ta Real Madrid ta ta zamo zakara a gasar Super Cup bayan ta doke Olympiacos daci 93 - 89.

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta zamo kungiya ta farko da ta lashe gasar Intercontinental ta 'yan kasa da shekaru...
19/09/2026

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta zamo kungiya ta farko da ta lashe gasar Intercontinental ta 'yan kasa da shekaru 20.

18/09/2026

Rahoton Waleeda Hussein daga birnin Sin na kasar China dangane da wani gari da ake hawa mashin ba tare da ka siya ba, kawai dauka za kayi idan ga je inda zaka je sai ka ajiye shi.

Gwamnatin Nijar ta sayi dubunnan  babura ga jami’an tsaro a kuɗaɗen da al'ummar ƙasar s**a tara a Asusun Ceton Ƙasar wat...
17/09/2026

Gwamnatin Nijar ta sayi dubunnan babura ga jami’an tsaro a kuɗaɗen da al'ummar ƙasar s**a tara a Asusun Ceton Ƙasar wato (FSSP) domin shiga ko ina wajen k**a masu laifi.

Jakadan Chadi a Nijar ya karɓi sojojin ƙasar Chadi guda uku da s**a kammala horonsu a makarantar EFOFAN da ke birnin Nia...
16/09/2026

Jakadan Chadi a Nijar ya karɓi sojojin ƙasar Chadi guda uku da s**a kammala horonsu a makarantar EFOFAN da ke birnin Niamey.

Za a fafata wasan karshe na gasar zakarun Turai a filin wasa na Bayern Munich wato Allianz Arena.
15/09/2026

Za a fafata wasan karshe na gasar zakarun Turai a filin wasa na Bayern Munich wato Allianz Arena.

Hukumar Kwadago ta duniya ta bayyana cewar kashi 82.1% na matasa masu aiki a kasar Nijar na yin sana’o’in kansu ne, ba s...
15/09/2026

Hukumar Kwadago ta duniya ta bayyana cewar kashi 82.1% na matasa masu aiki a kasar Nijar na yin sana’o’in kansu ne, ba sa aiki a ƙarƙashin ma'aikatar gwamnati ko kamfani.

Zanga zanga ta barke a kasar Syria sak**akon karin kudin man fetir da gwamnatin kasar tayi.
14/09/2026

Zanga zanga ta barke a kasar Syria sak**akon karin kudin man fetir da gwamnatin kasar tayi.

Yadda gwamnan jihar Bauchi ya sabunta shataletalen fatar mai martaba sarkin Bauchi.
14/09/2026

Yadda gwamnan jihar Bauchi ya sabunta shataletalen fatar mai martaba sarkin Bauchi.

Address

Zoo Road
Kano
700222

Telephone

+2348165080038

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarai A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarai A Yau:

Shortcuts

Share