
31/07/2025
ALI YA GA ALI: Tun Bayan Kai Ruwa Rana na Tsige Sarki Aminu, Yau Dai An Haɗe Tsakanin Kwankwaso Sarkin Aminu Ado A Abuja
Tun bayan taƙaddamar da aka yi ta gudanarwa na ƙwace Rawanin Sarki Aminu da Gwamnatin Kano tayi tare da maye gurbin sa da Korarren Sarkin Kano wanda lamarin ya jawo cecekucen da har yanzu ana gaban kuliya.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Ya Haɗu Da Sarkin Kano Alhaji. Aminu Ado, A Yayin Gudanar Da Taron Ƙaddamar Da Littafin Rayuwar Chief Gabriel Osawaru Igbinedion Mai Suna (THE CHRONICLES OF A LEGEND).
Wadda ya gudana a yau a Babban dakin Taro Na Umaru Musa 'Yaradua Event Center Abuja.