Pherteemerh IMU

Pherteemerh IMU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Pherteemerh IMU, Digital creator, Tudun wada nassarawa LGA, Kano.

11/05/2024

''Binciken masana ya gano cewa sanyin da bishiyar turare ke fitarwa ya kai kwatankwacin sanyin da na'urar sanyaya ɗaki 10 za su fitar a lokaci guda''
#

Mbappe, mai shekara 25 ya sanar da wannan mataki ne a wani bidiyo da ya wallafa a shafukansa na sada zumunta ranar juma'...
11/05/2024

Mbappe, mai shekara 25 ya sanar da wannan mataki ne a wani bidiyo da ya wallafa a shafukansa na sada zumunta ranar juma'a.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3USrgDk

An bai wa Dangote da BUA da Ibeto da sauran masu ruwa da tsaki wa’adin kwanaki 14 da su gurfana a gaban kwamitin hadin g...
07/05/2024

An bai wa Dangote da BUA da Ibeto da sauran masu ruwa da tsaki wa’adin kwanaki 14 da su gurfana a gaban kwamitin hadin gwiwa na Majalisar dokoki kan tsadar farashin siminti a kasar.

Ƙarin bayani - https://trib.al/9QIM0Hk

Jagoran adawa a Najeriya Atiku Abubakar ya soki Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima saboda sun fice daga...
07/05/2024

Jagoran adawa a Najeriya Atiku Abubakar ya soki Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima saboda sun fice daga ƙasar a lokaci guda.

Mene ne ra'ayinku kan wannan batu?

Matsalar jirgi ta hana Kashim Shettima zuwa Amurka, in ji fadar shugaban ƙasa Ƙarin bayani: https://bbc.in/4bombrM
07/05/2024

Matsalar jirgi ta hana Kashim Shettima zuwa Amurka, in ji fadar shugaban ƙasa

Ƙarin bayani: https://bbc.in/4bombrM

Sani Musa Danja Zai Fitar Da Wata Sabuwar Waƙa Mai Taken Fiddausi Mai Dambu.
04/05/2024

Sani Musa Danja Zai Fitar Da Wata Sabuwar Waƙa Mai Taken Fiddausi Mai Dambu.

Yayin wata hira da shirin With Chude, Ngelale ya ce yawancin kuɗaɗen da aka fitar daga CBN ƙarƙashin shugabancin Godwin ...
12/03/2024

Yayin wata hira da shirin With Chude, Ngelale ya ce yawancin kuɗaɗen da aka fitar daga CBN ƙarƙashin shugabancin Godwin Emefiele, an fitar da su ne ba tare da sa hannun tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3VdQlJy
Everyone


█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓██▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊...
08/03/2024

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓██▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
💥👑🎉🎉👑👑👌🙏🏅🏅
░◢█░░░█ ◢◤💥🔥𝐍𝐄𝐖 𝐏𝐎𝐒𝐓
◢◤█░░░█◤🔥💥𝐍𝐄𝐖 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄
░░█░░░█◣💥🕐𝐍𝐄𝐖 𝐏𝐈𝐂📷📷
░░█░░░█ ◥◣🔥💥𝐍𝐄𝐖 𝐒𝐥✔✔
▄▄█▄▄░█ ░ ◥◣💥💥💥💥💥💥💥
🙏💥💥💥💥🏃🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
💯🔥🔥🔥🔥🔥
#+👉💗Rukky Alim ✅💣💣
Today's The Best Photo 👑🥀🌻🥀♥️🔥

♥️♥️♥️♥️♥️🎉🎉🎉🎉⭐👑👑
💘💘🔂🔁🔂✍️✍️⏭️⏩⏭️🔥💯





An gina katafaren masallacin mai suna 'The Great Mosque of Algiers' kan kadada saba'in sannan mutum dubu ɗari da ashirin...
26/02/2024

An gina katafaren masallacin mai suna 'The Great Mosque of Algiers' kan kadada saba'in sannan mutum dubu ɗari da ashirin ne za su iya yin ibada cikin sa a lokaci guda.

Karin bayani - https://bbc.in/49LK2Rw

Address

Tudun Wada Nassarawa LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pherteemerh IMU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share