Kwankwasiyya social media Gezawa

Kwankwasiyya social media Gezawa Media

Happy weekend
06/01/2024

Happy weekend

Alhamdulillah yarda taron addu,a ya gudana abban masallacin juma,a na tsamiya babba Akan Allah yabawa engr.Abba kabir yu...
14/11/2023

Alhamdulillah yarda taron addu,a ya gudana abban masallacin juma,a na tsamiya babba Akan Allah yabawa engr.Abba kabir yusuf zababben gwanan jahar kano nasara akan wanan hukunci da kotu zatayi awannan mako
Angudanar wannan taron addu,and karshin jagorancin Hon.Musa Ado Tsamiya S.A Drainage
Hon.Shamawil isah MD ruwasa
Hajiya. Zulaihat yusuf aji
Engr.Alhassan Mudi Tsamiya
Muna tawassali da wanannan littafi mai tsarki da aka karanta da addu,o'i da akagabatar Allah kashiga Al amarin wannan bawanaka kabashi nasara ameen
Sign By Mus, ab Abubakar Nuhu Tsamiya
14/11/2023

Alhamdulillah yarda taron addu,o i yake gudana acikin wannan rana mai Albarka domin duk Wanda zai shirya makirci ko shig...
14/09/2023

Alhamdulillah yarda taron addu,o i yake gudana acikin wannan rana mai Albarka domin duk Wanda zai shirya makirci ko shiga lamarin shari,ar zaban da gwamanan jahar kano Wanda H.E engr.Abba kabir yusuf ya lashe zabensa domin yin rashin adalci shiyasa muke kara addu,a kamar yarda dama mu yan kwankwasiya muka tsya tsam akan rokon Allah swt
Angabatar da wannan addu,oin ne karkashin jagorancin jagororin kanan hukumomin gezawa
Gabasawa
Minjibir
Nasarawa Allah ya kara shiga dukka Al amuranmu Ameen
Sign By Mus, ab Abubakar Nuhu
14/9/2023

Ziyarar gani da idoCikin yardar Allah da amincewarsa awannan rana ta lahadi maigirma  Maibawa gwamanan jahar kano H.E en...
10/09/2023

Ziyarar gani da ido
Cikin yardar Allah da amincewarsa awannan rana ta lahadi maigirma Maibawa gwamanan jahar kano H.E engr.Abba kabir yusuf shawara tamusamman akan Aikin Mugudanan Ruwa Hon.Musa Ado Tsamiya ya amsa koken yan unguwannin dabai da kofar dawanau yan kasuwar kofar ruwa da sauran unguwani yankin s**a kawomasa koken yarda rashin Drainage akan titin yakinsu daya fara daga kabuga zuwa gadar kofar ruwa inda ambaliyar ruwa take haifar musu da zaizaya da shiga gidajensu har yakai sai antsamo katifa daga cikin ruwa dajin haka maigirma S.A Drainage baikasa a gwiwaba yatshi kafafa da kafa domin ganewa idonsa
Sign By Mus, ab Abubakar Nuhu
10/9/2023

Alhamdulillah yanzu haka special Adviser's na maigirma zabbaben gwamanan jahar kano H.E engr.Abba kabir yusuf sungama ka...
07/09/2023

Alhamdulillah yanzu haka special Adviser's na maigirma zabbaben gwamanan jahar kano H.E engr.Abba kabir yusuf sungama karbar rantsuwa a babban dakin taro na Africa dake government house

Yauma kamar kullum Dan takarar gwamnan jahar kano karkashinjam, iyarnnpp.E engr.Abba Kabir Yusuf  tareda yan rakiyarsa H...
21/01/2023

Yauma kamar kullum Dan takarar gwamnan jahar kano karkashinjam, iyarnnpp.E engr.Abba Kabir Yusuf tareda yan rakiyarsa Hon.Umar Haruna doguwa shugaban jam, iyar nnpp na kano state
Hon.Auwal Abdulkadir haske youth leader
Hon.Musa Ado Tsamiya Director logistics campaign
Alh.Magaji Sharada
Dasauran madudunan jama,arsu s**a shiga karamar hukumar kunchi domin yakin neman zabe mai zuwa insha Allah

Allah yakara lafiya wakilan madugu
18/12/2022

Allah yakara lafiya wakilan madugu

18/12/2022

Alhamdulillah mun kammala Aikin jam iya A Nasarawa State Mun Kamo Hanyar Kano Allah ya Saukemu lafiya

Duk dai daga keffi dake jahar Nasarawa  inda Dan takarar kujerar Shugaban kasar Nigeria Karkashin jam iyar nnpp engr.Dr ...
15/12/2022

Duk dai daga keffi dake jahar Nasarawa inda Dan takarar kujerar Shugaban kasar Nigeria Karkashin jam iyar nnpp engr.Dr Rabi,u Musa Kwankwaso yakebawa Yan takarkarun nnpp tuta tareda Yan rakiyarsa engr Bubba Galadima
Hon.Musa Ado Tsamiya Jagoran nnpp gezawa
Hon.Hamisu Sq,adu dogon Nama
Hon.Yusuf Isma'il Secretary
Engr.Alh Alhassan Mudi Tsamiya
Engr.Ibrahim Bala manager Youth leader gezawa
Sign by Mus, ab Abubakar Nuhu

Address

Hadejia Road
Kano
KWANKWASIYYA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya social media Gezawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya social media Gezawa:

Share

Category