
26/04/2024
ππ πππ π π§π π¦ππ π¨ π¬ππππ ππππ¨ π₯ππ‘ππ π¦ππ π¨π‘ ππππππ DUBU HAMSIN - DUBU DARI ππ¨π π¦ππ§π
π§π πππ‘π¬ππ₯ πππππ π’π‘πππ‘π.
A 2022 na kasan ce mutum ne da Naira dari biyu kacal na mun wahalar samu saboda yadda na fuskanci kaina ban taso gidan akwai hali ba.
Nayi alkawarin cimma burin a a rayuwa Cikin ikon Allah sai na hadu da wannan business din da ake cema Digital Marmeting
Kalmar kawai turanci ce ammah da Hausa tana nufin "kasayar da kayan wani abiyaka la'ada"
Aikin ka shine ka nemo mai son sayen kayan kaimu za'a biya ka
β’Wannan ba referral program bane ba
β’Wannan ba inda zaka sa DUBU DAYA BANE a baka DUBU BIYU ba tareda kayi aikin komi ban ba
β’Wannan makaranta ce online da zata koya maka yadda ake gina business online da yadda zaka rinka samun customers cikin sauki da social media
Suwaye ya dace dasu
β
Dalibai
β
Yan kasuwa
β
Kwafas
β
Iyaye da basu sana'ar komi a gida
Idan kuna ra'ayi ku danna link dake kasan wannan rubutun zai kawo ku DM Dina zan maku bayanin yadda zaku fara cikin sauki