Yusif yahaya Hashim

Yusif yahaya Hashim Digital skills

A wannan Halin baikamata Yan jahar zamfara su fito su zabi waniba
21/02/2026

A wannan Halin baikamata Yan jahar zamfara su fito su zabi waniba

Biyan haraji bai taba zama alkhairi ba ga Jama’a, sannan duk kasashen duniya kowa gudun haraji yakeyi, kasashen da babu ...
20/12/2025

Biyan haraji bai taba zama alkhairi ba ga Jama’a, sannan duk kasashen duniya kowa gudun haraji yakeyi, kasashen da babu haraji sosai kullum cigaba sukeyi, Baki daga waje suna zuwa kasar kamar UAE 🇦🇪.

Kwadayi ne da son duniya zaisa mutum ya goyi Bayan biyan mummunar haraji a kasar da ake fama da abunda za’aci.. Babu tituna, babu asibiti, babu wani abun cigaba da zaka nuna a Nijeriya dukda tarin arzikin man fetur da ma’adanai da muke Dashi.

To idan ba’ayi komai da wancan dukiyar ba, da kudin haraji ne za’a gyara kasa, kuda ko tsaro kun kasa Bayarwa, b***e kuma irinsu wutan lantarki.

Allah ya wargatsa duk mai son takura ma talaka.

barka da hutun karshen mako

20/12/2025

“Ba za ku iya yaƙar zalunci ba alhali kuna kiran azzalumi 'ranka ya daɗe'. Idan ransa ya daɗe, da wuya kai naka ran ya daɗe!”

09/08/2025

Address

Tsanyawa
Kano

Telephone

+2347061855816

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusif yahaya Hashim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share