24/08/2024
Muhadara! muhadara!! mahadara!!!
Gobe lahada 25/8/2024
Agwai muhada a masallacin sheikh Abubakar gumi g.r.a danbatta ta mata tare da SHEIKH NASIR YOLA
Time :9:00 na safe
Maza Kuma a masallacin malan murtala mutsiga dambatta
Time: magriba zuwa lnsha
Allah ya Bada lkon zuwa ameeen