Nura Kwankwason Tsanyawa

Nura Kwankwason Tsanyawa Kwankwason Tsanyawa
I Stand With Sen. Kwankwaso With Loyalty No Shaking.

Happy birthday to you Sir
05/01/2025

Happy birthday to you Sir

Construction of Classrooms and Offices in Dawakin Kudu LGA.
03/11/2024

Construction of Classrooms and Offices in Dawakin Kudu LGA.

The Tal’udu/Dan Agundi Flyover & Interchange is one project that promises to provide a major urban facelift, reduce traf...
18/08/2024

The Tal’udu/Dan Agundi Flyover & Interchange is one project that promises to provide a major urban facelift, reduce traffic congestion & drive economic growth

Several Access roads are also being constructed across Kano City as part of the Urban Renewal Agenda of H.E Gov Abba K Yusuf.

The man working is nonstop
Abba is working.

On WATER SUPPLY across Kano StateWhat is H.E Gov Abba K Yusuf doing?1. Supply of 10 New Water Pumps for Tamburawa/Challa...
13/08/2024

On WATER SUPPLY across Kano State

What is H.E Gov Abba K Yusuf doing?

1. Supply of 10 New Water Pumps for Tamburawa/Challawa Water Treatment Plants

2. Provision of Solar Powered Boreholes in communities that need immediate intervention across Albasu,Dambatta & Tsanyawa LGAs

3. Solar-powered borehole rehabilitation at Sheka Gidan Malam
(Completed)

4. Pipeline reticulation to Unguwar Yanshana and Unguwar Rimi Qtrs in Kumbotso LGA (On going - To be completed within the next 5 days)

These interventions, totalling about 700 Million Naira are aimed towards ensuring that water supply is sufficient for homes, offices as well as other businesses across communities in Kano State

Gov Abba Kabir Yusuf is resolute on addressing all water supply related issues in earnest.

Kai tsaye kenan daga Ma’aikatar kula da karkara ta jihar Kano.Duba da yanayin Damuna dake tun karowa Mai Girma Gwamnan j...
29/07/2024

Kai tsaye kenan daga Ma’aikatar kula da karkara ta jihar Kano.
Duba da yanayin Damuna dake tun karowa Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba K Yusuf ya jagoranci babban taron rabon Kayan Ayyukan Gayya domin rabawa kungiyoyin Aikin Gayya dake fadin jihar Kano domin gyaran magudanan ruwa dan magance matsalolin Ambaliyar ruwa dake gudana awasu sassan wannan jiha.

Yesterday, I had the honor of launching the 2024 Tree Planting Campaign in Tsanyawa Local Government on behalf of Govern...
21/07/2024

Yesterday, I had the honor of launching the 2024 Tree Planting Campaign in Tsanyawa Local Government on behalf of Governor Abba Kabir Yusuf.

The campaign, themed "One Tree, One Household Initiative" (or Dashen Bishiya Gida-Gida), aims to make Kano greener and address ecological imbalances.

I urge all citizens, including traditional and religious leaders, to join this initiative and help leave a greener legacy for future generations. By working together, we can make our state a model for environmental stewardship. -AA Gwarzo

Federal Ministry Of Education Ta Zabi Gwamna  Alhaji Abba Kabir Yusuf Na Jihar  Kano a Matsayin Gwamnan Da Yafi Bawa Har...
14/07/2024

Federal Ministry Of Education Ta Zabi Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Na Jihar Kano a Matsayin Gwamnan Da Yafi Bawa Harkar Ilimi Muhimmanci a Fadin Nigeria

Hakan Yasa Wannan Ma'aikata Mai Albarka Ta Zabi Jihar Kano a Matsayin Inda Zatayi Taronta Na Executive Secretary Na Scholarship Dake Jihohi 36 Na Nigeria Wanda Take Gabatarwa Duk Shekara

Ba'a Kai Taron Jiha Sai Har Gwamnan Jihar Ya Ware 25%Na Kasafin Kudin Shekarar a Harkar Ilimi Sannan Kuma Ana Duba Talllafawar Da Gwamnatin Jihar Take Akan Scholarship

Alhamdulillah Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Cika Wannan Ka'idojin Harma Ya Haura Shiyasa Aka Zabi Jihar a Matsayin Jihar Da Za'a Gabatar Da Wannan Taro Mai Albarka

Taron Zai Samu Halartar Ministan Ilimi Na Nigeria Da Manyan Manyan Mutane Dake Ciki Da Wajen Nigeria Inda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba K Yusuf Zai Zama Mai Masaukin Baki

Ma'aikatar Scholarship Ta Jihar Kano Karkashin Jagorancin DR Kabiru Haruna Getso Itace Zata Jagoranci Wannan Taro

Taron Za'a Fara Gobe Da Misalin Karfe 10 Na Safe A Coronation Hall Dake Gidan Gwamnatin Kano Inda Za'a Dau Kwanaki Biyar Ana Gudanar Da Taron a Gurare Mabanbanta

Samun Nasarar Kawo Wannan Taro Jihar Kano Ya Nuna Irin Jajircewar Da Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf Yake a Harkar Ilimi Da Bayar Da Tallafin Karatu Da Yakewa Matasa a Jihar

Tabbas Abba Ka Cika Gwarzo

~Nuhu Sani Dambazau SSR Higher Education

Bayan kyakkyawan tsari da gwamnatin ta samar wajan tantance waɗannan malamai tare da basu aiki mai fa shi da garuruwan, ...
01/07/2024

Bayan kyakkyawan tsari da gwamnatin ta samar wajan tantance waɗannan malamai tare da basu aiki mai fa shi da garuruwan, a yau gwamnati, ƙarƙashin jagorancin mai girma Gwamna, Alh Abba K Yusuff ta biya su albashin watanni biyu da s**a gabata.

Wannan wani mataki ne na inganta rayuwar malaman domin samun ingantaccen ilimi ga yaranmu. Allah ya sakawa gwamna da alkhairi.

-01/07/24

"Ba alfarma muka muku ba!Ba tallafi muka baku ba!Hakkinku ne a matsayin ku na, wadanda s**a bautawa Kano! Kuma dolenmu n...
01/07/2024

"Ba alfarma muka muku ba!

Ba tallafi muka baku ba!

Hakkinku ne a matsayin ku na, wadanda s**a bautawa Kano!

Kuma dolenmu ne mu baku hakkinku."

Allahu Akbar, Supreme Governor for a reason. 😥

Allah ya qara ma Daraja da Dattaku da sanin Ya kamata. 🙏

Kano State Government has announced a special palliative scholarship program for indigenes who have studied law but did ...
01/06/2024

Kano State Government has announced a special palliative scholarship program for indigenes who have studied law but did not attend law school in a bid to support and empower its citizens.

Kano State indigenes studying law worldwide are to reach out to the Scholarship Board for opportunities, as Governor Abba Kabir Yusuf has undertaken to cover their tuition fees.

Cikin wannan dare mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ziyarci asibitin kwararru na Murtala Muhammad ...
19/05/2024

Cikin wannan dare mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ziyarci asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano domin duba mutanen da s**a gamu da iftila'in konuwa a masallaci yayin da suke tsaka da ibada a garin Larabar Abasawa dake yankin karamar hukumar Gezawa.
Mai girma gwamna yayi alkawarin daukar nauyin kula da lafiyar dukkanin mutanen da s**a gamu da wannan iftila'i tare yin dukkanin mai yiwuwa wajen hukunta mutumin da ya aikata wannan mummunan aiki.
19/05/2024.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Kwankwason Tsanyawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nura Kwankwason Tsanyawa:

Share

Category