Arewa Crypto Report

Arewa Crypto Report Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Crypto Report, Media/News Company, Zoo Road, Kano.

Bayan Sakon Barka da Sallah Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kafa kwamiti domin turasu Jihar Edo domin tabbar da anyiwa ...
30/03/2025

Bayan Sakon Barka da Sallah Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kafa kwamiti domin turasu Jihar Edo domin tabbar da anyiwa mutanan da akayiwa kisan gilla adalci

21/03/2025

Da alamu Cpen zai bada dakikan 🤑🤑

Shin nawa kake saran Cpen zai fito?

Alhamdulillah, Finally anyi launching ɗin $Fabrika Farming. Wannan babban project ne na duniya, tun jiya zakuji muna mag...
25/09/2024

Alhamdulillah, Finally anyi launching ɗin $Fabrika Farming. Wannan babban project ne na duniya, tun jiya zakuji muna maganarsa.

Da fara Farming ɗin wannan project ɗin gaba ɗaya ba'ai 24 hours ba. Jama'ah maganar da akeyi yanzu-yanzu haka suna da 4.2Million Telegram Channel Subscribers. Sannan players ɗinsu suna da tarin yawan gaske

Shine project ɗin da ake matukar jiran ayi launching, wanda tun kafin zuwansa yayi suna a duniya. CEO-Telegram (Pavel Durov) shine wanda ya siyi (Telegram Username) ɗinsu ya basushi kyauta.

https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_50707

Idan Allah ya kaimu bayan damuna zamuna zaman karawa juna sani akan ilimin crypto, wanda zamuna zama a gidan namun daji ...
13/09/2024

Idan Allah ya kaimu bayan damuna zamuna zaman karawa juna sani akan ilimin crypto, wanda zamuna zama a gidan namun daji Zoo a Kanoduk karshen sati. Free ne kuma zamuna gayyato sanannu kuma masu ilimin abin duk sati dansu bamu tasu irin gudunmawar ta hanyar ilimi shawarwari da sauransu, wannan abin nakune 'yan baiwa.

A jiyane Notcoin suke taya wannan sabon project mai suna XDAO barka da zuwa Ton blockchain sabida haka akwai wani boyayy...
13/09/2024

A jiyane Notcoin suke taya wannan sabon project mai suna XDAO barka da zuwa Ton blockchain sabida haka akwai wani boyayyen al'amari rare dashi tunda har Notcoin zasu tallatashi, to amma dukda haka zamuyi research amma bazamu bari ayi mana nisa ba muna research muna mining kuyi register Ku fara shikuma Holding ake yana tafiya zan saka maku photo da zai nuna maku inda ake dannewa yana tafiya idan yakai karshe sai ka daga👇👇👇

https://t.me/tonxdao_bot?start=ref_6218123293

Wai miyasa ba a ciki maganar X EMPIRE ba, ko dan Infulawansa basu kawo muku shi ba dukda cewa saura kwana 19 a kammala.S...
10/09/2024

Wai miyasa ba a ciki maganar X EMPIRE ba, ko dan Infulawansa basu kawo muku shi ba dukda cewa saura kwana 19 a kammala.

SABON UPDATE

X Empire update
Kamar yadda akai Akan
Notcoin suma sun bude
NFT voucher kowa zai iya
Zuwa yayi voucher 🔥🔥

Idanma baka soma babga link ka rage hanya. https://t.me/empirebot/game?startapp=hero6218123293

Mataimakin Shugaban Kwamitin Tsaro na Rasha ya yi tsokaci kan k**a Pavel Durov, wanda ya kafa Telegram, da hukumomin Far...
24/08/2024

Mataimakin Shugaban Kwamitin Tsaro na Rasha ya yi tsokaci kan k**a Pavel Durov, wanda ya kafa Telegram, da hukumomin Faransa s**a yi a filin jirgin sama na Le Bourget da ke Paris. Ya soki wannan matakin yana mai cewa an yi hakan ne saboda dalilai na siyasa, yana mai zargin cewa wani yunkuri ne daga kasashen yamma don matsawa 'yan kasuwa da shugabannin fasahar Rasha lamba. Ya kuma zargi Faransa da abokan huldarta da amfani da dabarun danniya kan 'yan Rasha da ke kasashen waje.

Hukumomin Faransa sun k**a Durov bisa zargin Telegram yana da alaka da aikata laifuka daban-daban, ciki har da ta'addanci da safarar kudi, a matsayin wani bangare na bincike mai fadi.

💥Shawara Kyauta Zuwa Wajen Wadanda Suke Cewa  ba zasu siyar da $Dogs dinsu ba a ranar listen💥Shawarar da zan bawa sababb...
24/08/2024

💥Shawara Kyauta Zuwa Wajen Wadanda Suke Cewa ba zasu siyar da $Dogs dinsu ba a ranar listen

💥Shawarar da zan bawa sababbin Yan baiwa itace bawae hanaku holding zanyi ba amma akwae strategy din BUY BACK da ake amfani dashi a kasuwar crypto

💥kusani cewa duk wani project da ya tara COMMUNITY samada 5 million users idan akai listen dinsa ba daga lokacin zakace za kai HOLDING dinsa ba saboda yawan mutanen da zasuce zasu siyar a kasuwar crypto kuma indae masu siyarwa s**a rinjayi masu siya dole farashin coin ya karye duk ingancin project indae yatara COMMUNITY yiwuwar faduwar sa tafi yiwuwar tashinsa a ranar listen

💥Ga misali nan a Hotunan da suke Kasa tun anan zaka tabbatar da magana ta

💥Akwae Buy Back da ake yi idan akai listen din coin, idan anyi listen dinsa a farashin naira 10 saeka siyar dashi ka jirashi ya dawo naira 6 ko 5 saeka qara siyan sa zaka samu fiye da adadin da Da can kake dashi indae ba sabo bane Kai acikin crypto kasan da wannan strategy din

💥Anyi project irinsu Avive, Gmrx, Param, Ice da dae sauransu wanda kowannen su ya fadi da kaso mai yawa

💥Idan anyi listen din $Dogs kasiyar gaba daya kajirashi ya gama sauka sannan ka qara siya adadin da zaka samu zaefi wanda kasamu a baya, abunda yake da muhimmanci shine kasan muhimmancin TP project ko na gidan kune idan ya baka riba ka futa, zaka qara samun wasu opportunities din a kasuwar crypto

💥Fatan mu shine Allah ubangiji yasa DOGS yashiga kasuwa a farashi mai kyau

Not financial advise

Yahaya Abubakar Aliyu

Wannan coin din na BONK acikin binance yakeZai iya yin daraja nan gaba kadan  binance ne suke raba shi kyauta yanzu haka...
22/08/2024

Wannan coin din na BONK acikin binance yake

Zai iya yin daraja nan gaba kadan binance ne suke raba shi kyauta yanzu haka

Idan kana so ka samu yanzu ka dauki hoton dake cikin comment section sai ka shiga BINANCE dinka wajen scan sai ka daura hoton zaka ga sun baka coin din kyauta

Ga Yanda Zaku Tura Dogs Ɗinku A Bitget NamA Shiga BitgetA Shiga ProfileZa'aga UIDA Shiga AssetA Taɓa Add FundsA Taɓa Dep...
18/08/2024

Ga Yanda Zaku Tura Dogs Ɗinku A Bitget Nam

A Shiga Bitget
A Shiga Profile
Za'aga UID
A Shiga Asset
A Taɓa Add Funds
A Taɓa Deposit Crypto
Ayi Searching Dogs
Idan Ya Bayyana A Danna
A Copy Wallet Address

Shikenan Ba Memo, Ba Tag Ba Comment.

Address

Zoo Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Crypto Report posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share