Hausa bakwai online

Hausa bakwai online Assalamualaikum ma.abota wannanshafi Muna sanar muku da wata dama ta bada tallar hajar KU a wanna gi

Baban Chinedu Yakai ziyara Kabarin Tsohon Shugaban Kasa Marigayi Muhammadu Buhari
31/08/2025

Baban Chinedu Yakai ziyara Kabarin Tsohon Shugaban Kasa Marigayi Muhammadu Buhari

BARAZANAR TSARO: Fulani Na Ƙoƙarin Ƙwace Garuruwa Da Kuma Gonaki A Yankin Dukku Da DarazoRahotanni sun bayyana cewa wasu...
23/08/2025

BARAZANAR TSARO: Fulani Na Ƙoƙarin Ƙwace Garuruwa Da Kuma Gonaki A Yankin Dukku Da Darazo

Rahotanni sun bayyana cewa wasu Fulani suna ƙoƙarin kwace wasu garuruwa da ke tsakanin kan iyakar ƙananan hukumomin Dukku (Jihar Gombe) da Darazo (Jihar Bauchi).

Shaidu daga yankin sun tabbatar da cewa fulanin sun tarwatsa al’ummar garin Yau Tare, inda s**a ka umarce su da su gaggauta barin garin.

Wanda hakan yasa ma zauna garin s**a fara ƙaura nan take, bayan sun kashe wani a yayin da s**a kai hari garin.

Haka zalika sun shiga wasu garuruwa kamar Jamari, Dukkuyel a ranakun kasuwa, inda s**a dinga dukkan mutane babu wani dalili.

A halin yanzu, an tabbatar da cewa Fulani na yawo tsakanin Yau Tare, Hashidu, Malala, Jamari Dukkuyel da wasu garuruwa, wanda hakan ya jefa al’umma cikin tashin hankali da gudun hijira.

Haka zalika, sun bayyana aniyarsu ta amfani da gonakin al’ummar yankin, lamarin da ya ƙara tayar da hankalin manoma da iyalai.

Rahotanni kuma na cewa ana zargin Fulanin da gayyato abokan su daga wasu sassa daban-daban na ƙasar nan domin ƙara ƙarfi, yanzu haka sun sauka cikin dajin Darazo.

Saboda haka ake kira ga gwamnatocin jihohin Gombe da Bauchi da su gaggauta ɗaukar mataki na musamman domin kare rayuka, gonaki da dukiyoyin jama’a a wannan yanki kafin lamura su rikide zuwa rikicin da zai fi ƙarfin gwamnati.

21/08/2025
JIYA BA YAUBA: Gwamnan Jihar Katsina, kenan Dikko Radda, Kafin Ya Zama GwamnaKo ya abun yake yanzu A jihar Katsina?
21/08/2025

JIYA BA YAUBA: Gwamnan Jihar Katsina, kenan Dikko Radda, Kafin Ya Zama Gwamna

Ko ya abun yake yanzu A jihar Katsina?

14/08/2025

Yaya zanyi wannan hannun me camera dinnan ya fita ?

14/08/2025

Kowa ya fadi kalma daya a kan wannan guy din nidai nace

Allah ya bada sa.a

14/08/2025

Masu photography aikin naku ne

Tinubu 🗣️ ----- “Kafin ma in sanar, na riga na amince kuma na biya kuɗin zuwa asusun NFF. Na yi mamakin jin cewa ’yan wa...
14/08/2025

Tinubu 🗣️ ----- “Kafin ma in sanar, na riga na amince kuma na biya kuɗin zuwa asusun NFF. Na yi mamakin jin cewa ’yan wasanmu ba su samu kyautarsu ba har yanzu.

Ina bayar da umarnin a dauki mataki kan shugaban NFF nan take, domin mutane kullum suna ƙoƙarin bata min suna a duk farashi. Dole ’yan matanmu su samu kyautarsu kafin awa 24 masu zuwa 😭😭😭”

14/08/2025

Barkan mu da yamma

    "Wata labari mai taba zuciya wanda ya zama masifa da aka ɓoye na tsawon shekaru 3: Gaskiyar bayan zumuncin da ke tsa...
13/08/2025

"Wata labari mai taba zuciya wanda ya zama masifa da aka ɓoye na tsawon shekaru 3: Gaskiyar bayan zumuncin da ke tsakanin mai horarwa da wani kifi whale wanda ya ba duniya mamaki."
Na tsawon watanni, al’ummar intanet ta duniya ta kasance cikin “zazzafar” sha’awa da hoton motsin rai wanda ake tsammani sai a fina-finan zane: wani mai horar da kifayen teku da babban whale mai launin toka suna yin iyo tare, suna “gaisawa” da juna kuma suna samar da lokuta masu natsuwa a tsakiyar teku.
Amma, sa’o’i 48 da s**a gabata, wata gaskiya mai tayar da hankali ta fito fili…

12/08/2025

Kun gane ta ko in tuna muku ?

Wata budurwa ta kwanta a gadan asbiti ana kara mata ruwa sabida saurayinta yaki karbar soyayyata
11/08/2025

Wata budurwa ta kwanta a gadan asbiti ana kara mata ruwa sabida saurayinta yaki karbar soyayyata

Address

Kano
ZIPCODE

Telephone

+2349030838884

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa bakwai online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa bakwai online:

Share

Category