Fkdproduction

Fkdproduction FKD production is a a company that specializes in Film Production, General Advertisement etc

06/04/2025

Gearing up for something exciting in 2025. Watch this space as FKD returns with a feature film.

Inn sha Allah 3 ga watan October zamu fara daukar wannan gawurtaccen shirin dakuka dade kuna jira🙌🏻Bayan dogon lokaci da...
29/09/2024

Inn sha Allah 3 ga watan October zamu fara daukar wannan gawurtaccen shirin dakuka dade kuna jira🙌🏻

Bayan dogon lokaci da muka dauka baku jimu ba,hakan ya biyo bayan tsayawa mu Taje kuma mu tsefe muku labarin ALAQA SEASON 5

Muna da karfin gwiwa zamu nishadantar daku fiye da na baya

Sannan nan bada jimawa ba zamu sanar daku lokacin da zamu fara kawo muku shi akan YouTube channel dinmu mai suna ALI NUHU CHANNEL

Ku cigaba da kasancewa damu




PRODUCERS



DIRECTORS

28/05/2023

Wannan shi ne shafin sada zumunta na FKD Production a Instagram

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fkdproduction posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fkdproduction:

Share