Nigeria First

Directions

Nigeria First Advocacy For Good Governance 💪

18/09/2026

My vote won’t go to anyone who removed the fuel subsidy and introduced many anti-people policies that have subjected Nigerians to unprecedented hardship.

18/09/2026

My vote won’t go to anyone who has ever declared a presidential election a religious war.

Shi fa wannan azzalumin sai ya cire duk wani nau'i na tallafi da talaka ya ke amfana a kasar nan. Ba za ma a gane zahiri...
18/09/2026

Shi fa wannan azzalumin sai ya cire duk wani nau'i na tallafi da talaka ya ke amfana a kasar nan. Ba za ma a gane zahirin sharrinsa ba sai an yi gangancin barinsa ya zarce. Allah ya kayar mana da shi ko ma kubuta daga muguntar algungumi.🙏

Mama ma ta yi watsi da gayyar na ayye -- ta ce burinta a gina ingattacciyar Najeriya, don haka "T-Pain must go"!
18/09/2026

Mama ma ta yi watsi da gayyar na ayye -- ta ce burinta a gina ingattacciyar Najeriya, don haka "T-Pain must go"!

Kristocin Arewacin Najeriya sun aikewa da Tinubu sako cikin hikima, cewa "Jurewa wahalhalun da salon mulkinsa ya jefa ya...
18/09/2026

Kristocin Arewacin Najeriya sun aikewa da Tinubu sako cikin hikima, cewa "Jurewa wahalhalun da salon mulkinsa ya jefa yan kasa a ciki ba yana nufin amincewar yan kasar ba ne". Juriya daban, amincewa daban.

Za dai a samo cikakken bugaggen tsakanin kai mai ganowar da sauran yankasa.😂Domin ina ga kamar da ma can  hoton mutum hu...
17/09/2026

Za dai a samo cikakken bugaggen tsakanin kai mai ganowar da sauran yankasa.😂

Domin ina ga kamar da ma can hoton mutum hudu ne ba biyar ba.

Toh ni na ma mance rabon da naga takarar naira hamsin 50 ballantana na gane wani sauyi game da ita.

Toh in banda abin Alanguro wacce gaskiya ce jikinmu bai gaya mana ba akan Tinubu da har kake ga ya kamata kai ka fada ma...
17/09/2026

Toh in banda abin Alanguro wacce gaskiya ce jikinmu bai gaya mana ba akan Tinubu da har kake ga ya kamata kai ka fada mana ita?

Idan kai dan Afrika ne ko wanne irin launin fata gare ka, Baki, Balarabe, ko Bature.Idan kai Bakar fata ne a kowacce kas...
17/09/2026

Idan kai dan Afrika ne ko wanne irin launin fata gare ka, Baki, Balarabe, ko Bature.

Idan kai Bakar fata ne a kowacce kasa kake a duniya.

Idan ana maganar kudi ko kasuwanci kazo ga iyayen gidanka ka kwashi gaisuwa.

Su Allah ya zaba ya yiwa wannan baiwa, babu karfi, babu dabara. Idan ma kayi hassada, toh a banza man kare.

First Nigerian!
First African!
First Black Worldwide!

Mu ma Allah ya bamu rabonmu daga cikin Attayibaat.🙏

Dole fa shugabanni su dau nauyin alhakin gazawar su ga al'ummah. Kin daukar alhaki ko kokarin raba nauyin da yankasa shi...
17/09/2026

Dole fa shugabanni su dau nauyin alhakin gazawar su ga al'ummah.

Kin daukar alhaki ko kokarin raba nauyin da yankasa shi kansa nuna gazawa ne da bayyana rashin daraja.

Kuma ma babu uban da aka yiwa dole sai ya shugabanci mutane.

Kowanne azzalumi shi ya kawo kansa har da kashe kudi don a zabe shi.

Toh meye na korafi idan kun kasa?

Mu dai GA matsayar mu nan akan zaben 2027.
17/09/2026

Mu dai GA matsayar mu nan akan zaben 2027.

Address

Eastern Bypass
Kano
110001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria First posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share