AREWA affiliate marketing course

AREWA affiliate marketing course Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA affiliate marketing course, Digital creator, Kano.

26/04/2024

Introducing Arewa affiliate marketing course

Rayuwa tayi tsada
Farashi sai hauhawa suke
Rashin Aiki sai karuwa yake

Abun da ka saya yau gobe zaka Samu kudinsa ya ninku

A yanzu mafita 2 ce kawai ta rage mana
1. In ma dai mu rage ci: ma'ana idan kana ci sau 3 ka dawo ci sau 2 Wanda Hakan ba Zai yu ba
2. Ko Kuma mu Tashi mu nemi hanyoyin Samun kudi domin tsira da mutuncin mu.

A yanzu zaka iya Samun kudi da wayar da take hannunka ta hanyar digital marketing.
Kana bukatar koyan skills wadanda zasu taimaka maka ka dinga morar data da kake sa wa

Ka Zamu Daya daga cikin affiliate marketers domin Samun kudi kana kwance

A wannan lokacin Arewa affiliate marketing is the best

Alhamdulillah the end of AREWA AFFILIATE MARKETING COURSE January's challenge πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰ active affiliates already received t...
25/01/2024

Alhamdulillah the end of AREWA AFFILIATE MARKETING COURSE January's challenge πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰ active affiliates already received there money πŸ€‘πŸ€‘

For affiliates:Challenge is going to end tomorrow inshallah πŸŽŠπŸŽŠπŸŽ‰πŸŽ‰Who ever participate in challenge should send his accoun...
24/01/2024

For affiliates:

Challenge is going to end tomorrow inshallah πŸŽŠπŸŽŠπŸŽ‰πŸŽ‰

Who ever participate in challenge should send his account number to my Whatsapp number.🀸

Payment will take place tomorrow inshallah πŸ€—πŸ€—πŸ€—

Wish you all the best.

Ongoing challenge πŸ₯°
07/01/2024

Ongoing challenge πŸ₯°

Yawan yadda kake zuba jarin ka a kasuwa yawan yadda zaka dinga samun riba.To ita ma kasuwar affiliate hakaYadda kake gen...
06/01/2024

Yawan yadda kake zuba jarin ka a kasuwa yawan yadda zaka dinga samun riba.

To ita ma kasuwar affiliate haka
Yadda kake generating leads (neman audience) yadda samun kudin ka zai kasance.

SAIFULLAH DIGITAL;an affiliate:Receiving 20k in this early morning using affiliate marketing πŸ€—
06/01/2024

SAIFULLAH DIGITAL;
an affiliate:
Receiving 20k in this early morning using affiliate marketing πŸ€—

COACH OUM HANA'S DIGITAL SKILL;she work up with 15000 this early morning from affiliate marketing πŸ₯°
06/01/2024

COACH OUM HANA'S DIGITAL SKILL;

she work up with 15000 this early morning from affiliate marketing πŸ₯°

05/01/2024

Thank God is Friday

Work hard and love what you are doing you will get a better resultsπŸ€—πŸ€—πŸ€—
04/01/2024

Work hard and love what you are doing you will get a better resultsπŸ€—πŸ€—πŸ€—

03/01/2024

Is affiliate marketing haram?

Shin kasuwancin affiliate marketing haramun ne ko ya halarta a addinance?

Listen:

03/01/2024
03/01/2024

Babban abinda yake bamu matsalar a rayuwa shi ne rashin amfani da dama da kuma bata lokaci

03/01/2024

Assalamu alaikum barkan mu da safiya
Duk wanda yake da tambaya Akan affiliate marketing zai iya ajiye ta a comment section

02/01/2024

SHIN MENENE AFFILIATE MARKETING?

Affiliate marketing nau'ine na kasuwanci wanda zaka dinga samun kudi ta hanyar tallata digital products.

A matsayin ka na affiliate marketer kana buqatar "affiliate link" wanda da shi zaka dinga amfani gurin sayar da product din da kake tallatawa, wanda Idan ka sayar da product din ta wannan link din kai Kuma zaka samu commission na 50β„… din product din da ka sayar.

SHIN WANNE IRIN PRODUCT AKE SAYARWA A KASUWAR AFFILIATE MARKETING?

A kasuwar affiliate marketing Muna sayar da digital product ne a maimakon physical product din da muka saba marketing din su.

MENENE DIGITAL PRODUCTS?

Digital products, products ne wanda zaka iya ganin su amma baza ka iya taba su ba amma kana amfani da su.

misali;
ONLINE COURSES
EBOOKS
DATA
AIRTIME
Da Sauransu
Wadannan duka misalai ne digital products saboda zaka iya ganin su amma baza ka iya taba su ba Kuma kana amfani da su. Sabanin physical products

************************
MENENE PHYSICAL PRODUCTS?

Su kuma physical products, daga Kalmar physical ka San ana magana ne akan abinda zaka iya gani sannan ka taba.To haka ma idan aka ce physical product products ne wadanda muka saba amfani da su yau da Kullum Kuma sune products din da muke zuwa kasuwa mu saya.

Misali;
MOTA
ATAMFA
SHADDA
WAYA
TAKALMI
da Sauransu
Wadannan duka misalai ne na physical products saboda zamu iya ganin su sannan Kuma mu taba su.

***************************
MENENE BANBAMCIN PHYSICAL DA DIGITAL PRODUCTS?

1.zamu iya ganin physical products sannan mu taba su. Sabanin digital products

2.idan muka sayi physical products daga wani garin dole Muna buqatar a yi mana delivery din su zuwa gurinmu.
Sabanin digital products da zaka iya saya online sannan a baka su a online

**********************
Wannan shi ne ma'anar affiliate marketing da kuma irin products din da ake sayarwa a kasuwar.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA affiliate marketing course posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share