Jama'atu media k/Dawanau kano

Jama'atu media k/Dawanau kano Chairman jama'atu media K/Dawanau kano Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ.. 09061526910

https://www.youtube.com/

15/04/2025

LABBAIKA YA RASULILLAH SAW..

02/03/2025

DIWANI PART 1

Baba Lawan Yan Alewa Aminu mc na ma'aiki saw

WNN SHINE ANKON YAUMUL BATULU K/DAWANAU 2025 ALLAH YABADA IKONYI AMIN.. 09061526910
01/02/2025

WNN SHINE ANKON YAUMUL BATULU K/DAWANAU 2025 ALLAH YABADA IKONYI AMIN..

09061526910

SUNANMU YAN AHBABU KOWA YAGAJI BAI SABABA Gawasu jerin majalasai guda 7 Da Shekh mlm Auwal mai sharifai zai gabatar Awan...
11/11/2024

SUNANMU YAN AHBABU KOWA YAGAJI BAI SABABA

Gawasu jerin majalasai guda 7 Da Shekh mlm Auwal mai sharifai zai gabatar Awannan satin insha Allah

Rana ta.1 Talata 12/11/2024 me gamo cikin gari Pambeguwa Local Govt kaduna state

Rana ta.2 Laraba 13/11/2024 Rijiyar lemo layin tubulaini Fagge local Govt Kano State

Rana ta.3 Alhamis 14/11/2024 mashaura bunkure local Govt Kano State

Rana ta.4 Jumu.a 15/11/2024 nasarawa bunkure local Govt Kano State

Rana ta.5 Asabar 16/11/2024 yan gwarzo bichi local Govt Kano State

Rana ta.6 Lahadi 17/11/2024 Garin jama,a gwarzo local Govt Kano State

Rana ta.7 Litinin 18/11/2024 Garin Yan Alewa bebeji local Govt Kano State

Insha Allah Wadannan sune jerin majalasan Da maulaya mai sharifai zai gabatar Awannan satin Alfarmar shugaba sallallahu Alaihi wasallam ๐Ÿฅฐ

Jama'atu media k/Dawanau 09061526910

YAUNEFA MASOYA ANNABI MUHAMMAD SAW MU HADU A CHARANCI LG KATSINA STATE
08/11/2024

YAUNEFA MASOYA ANNABI MUHAMMAD SAW MU HADU A CHARANCI LG KATSINA STATE

MUNA GAYYATAR DUK MASOYA ANNABI MUHAMMAD SAW
06/11/2024

MUNA GAYYATAR DUK MASOYA ANNABI MUHAMMAD SAW

Yan uwa kutayashi da Addu,a Yanzu haka yataso Daga wani Qauye mesuna (YAN'ALEWA) Dake kusada Kwanar Dan gora karamar huk...
30/08/2024

Yan uwa kutayashi da Addu,a Yanzu haka yataso Daga wani Qauye mesuna (YAN'ALEWA) Dake kusada Kwanar Dan gora karamar hukumar Bebeji l,g Kano stete

Don zuwa taron nan na Ayyamul Muhammadiyya kofar dawanau Wanda yaron yakudiri niyyar cewa Insha Allah Ranaku guda2 bazasu wuce Shiba gashi Kuma Ana wani yanayi Na tsadar kudin mota๐Ÿš– shikuma bashida halin dazai hau mota b***e Kuma har yatanadi kudin Abincin dazai riqe kansa na tsawon kwana 2 shine ya yanke shawara tinda Yana keke๐Ÿšฒ to insha Allah Shi zai hau yatafi zuwa wannan taro na Ayyamul Muhammadiyya kofar dawanau

Yaron sunansa (MU,AZZAM JAFAR) yace Yana barar Addu,ar Yan uwa MASOYA ANNABI s,a,w

WAYYO ALLAH ๐Ÿ˜ญ Kirana Annabi bawasaba Allah ykr Mana tsantsar kaunar gatanmu manzon Allah Sallallhau Alaihi wasallam ๐Ÿคฒ.. 09061526910
Jama atu media k/Dawanau ๐Ÿ“ธ๐Ÿ“ฝ๏ธ๐Ÿ“ป๐Ÿ’ฟโœ๏ธ

27/07/2024

WANI ABU SAIMA RANAR MASOYA ANNABI MUHAMMAD SAW..

MU HADU A KOFAR DAWANAU AYYAMUL MUHAMMADIYYA 2024 IS COMING 34 day

Jama'atu media Jama'atu media k/Dawanau kanoJama'atu media k/Dawanau kanoJama'atu media k/Dawanau kano kano

30/06/2024

INSHA ALLAHU YAU LAHADI MLM AUWAL MAI SHARIFAI K/DAWANAU ZAIGABATAR DA MJLS A KWASANGOMI GEZAWA L.G KANO STATE 9:00 PM

MASHA ALLAH.. KADAN DAGA CIKIN SHA'IRAN DASUKA HALACCI GENERAL MEETING.. NA JAMA'ATUL AHBABU RASULILLAH K/DAWANAU BRANCH...
29/06/2024

MASHA ALLAH.. KADAN DAGA CIKIN SHA'IRAN DASUKA HALACCI GENERAL MEETING..

NA JAMA'ATUL AHBABU RASULILLAH K/DAWANAU BRANCH KANO..

WANDA YAGUDANA JIYA JUMA'AH A H.Q KOFAR DAWANAU...

ALLAH YABARMU DA RASULILLAH SAW...

๐ŸŒjama'tu media k/Dawanau๐Ÿ“ธ๐Ÿ“ธ

๐ŸŒน๐ŸŒนTAWALLA RASULILLAHI AMRI FALAM YAZAL๐ŸŒน๐ŸŒนMAGANARKA KAWAI MUKEJI YA RASULULLAHI (S,A,W)Assalamu Alaikum Yan uwa masoya uba...
21/06/2024

๐ŸŒน๐ŸŒนTAWALLA RASULILLAHI AMRI FALAM YAZAL๐ŸŒน๐ŸŒน

MAGANARKA KAWAI MUKEJI YA RASULULLAHI (S,A,W)

Assalamu Alaikum Yan uwa masoya uban halitta s,a,w kucigaba da kasan Damu Acikin lamarin ANNABI sallallhau Alaihi wasallam ๐Ÿฅฐ

Insha Allah wannan shine jadawalin majalasan da maulaya zai gabatar A wannan satin kamar haka
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Ranar farko Asabar 21/6/2024 ๐Ÿ•˜9:00Pm Garin (tukuda) bunnin kudu Local govt jigawa stete

Rana ta2 lahadi 22/6/2024 ๐Ÿ•˜9:00Pm garin (kwasan gwami) Gezawa Lokal govt Kano stete

Rana ta3 litinin 23/6/2024 ๐Ÿ•˜9:00Pm Garin (Zaura) Dawakin tofa Lokal govt Kano stete

Rana ta4 Talata 24/6/2024 ๐Ÿ•˜9:00Pm Garin (kirya) dawakin tofa Lokal govt Kano stete

Rana ta5 laraba 25/6/2024 ๐Ÿ•˜9:00Pm garin ('yar gudau) Dawakin tofa Lokal govt Kano stete
โ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธโ„๏ธ
Wadannan sune jerikan majalasn Da Maulana mlm Auwal Mai sharifai kofar dawanau Kano Zai gabatar Alfarmar SHUGABA sallallhau Alaihi wasallam

Allah yakarawa Annabi Daraja Ameen ๐Ÿคฒ Allah yakarawa shehi lpy danisan kwana cikin lamarin ANNABI {s a w}

Jama atu media K/Dawanauโœ๏ธ ๐Ÿ“ธ๐Ÿ“ป๐ŸŽฅ

MASHA ALLAH... Mutanan Ajumawa Danbatta local government kano state yayin dasu kawo wa SHEIKH MLM AUWAL MAI SHARIFA ziya...
20/06/2024

MASHA ALLAH... Mutanan Ajumawa Danbatta local government kano state yayin dasu kawo wa SHEIKH MLM AUWAL MAI SHARIFA ziyara bade da barka da sallah A yau alhamis

Badan komaiba sai dan Annabi Muhammad saw saw...

allah yakara kusinci shehi yana godiya sosai....

Jama'atu media Jama'atu media k/Dawanau kanoJama'atu media k/Dawanau kanoJama'atu media k/Dawanau kano kano

Address

Kofar Dawanau Kano Dala L. G
Kano

Telephone

+2349061526910

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'atu media k/Dawanau kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jama'atu media k/Dawanau kano:

Share