Muhammad Dahiru

Muhammad Dahiru Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Dahiru, Digital creator, Kano.

I'm political Analyst
Advicotor
Blogger
Content Creator
YouTubers/Editor
Scholarship guider
Young Entrepreneur,
by professional born in Rijau, Niger state of Nigeria.

05/08/2025

Arzuƙin Allah ba ya bin shahara ko matsayin mutum , yana zuwa ne bisa ƙaddara da falalar sa,
tashi ka nema, ka kuma yi Addu'a.

Jumu’ah Mubarak, Prof. Yahaya Baba  I pray this blessed day brings you peace, good health, and continued wisdom. May All...
01/08/2025

Jumu’ah Mubarak, Prof. Yahaya Baba I pray this blessed day brings you peace, good health, and continued wisdom. May Allah (SWT) reward your efforts in knowledge and guidance, and grant you abundant barakah in all you do. Have a fulfilling and blessed Friday.🙏🕌

I still believe that..♥️
29/07/2025

I still believe that..♥️

28/07/2025

Zamuyi Kudin 💵
Zamuyi Auren 💑
Zamuje Makka 🕋
Zamu shiga Aljannah Tare da Manzon Allah (ﷺ)😍
إن شاء الله

24/07/2025

Ya Allah!
Ka yi mana arzikin tozali da Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama ko da kuwa a mafarki ne.

24/07/2025

Wanda ke gina hanyar makomarsa, ba zai tsaya rushe hanyar gadar wani ba.

22/07/2025

Ya hayyu ya Qayyum, ka hanamu kaskanta agaban Kowa Idan ba kai ba 🤲

20/07/2025

Acikin wannan Vedio zakuga yadda ake zargin wani Tsohon Kansila da cin amanar tsaro a yankin Rijau da kuma wani mutun daga yankin Karamar Hukumar Mariga a Jihar Neja.

19/07/2025

Ya Allah!
Ka sanyamu maƙobtaka da Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama a Aljanna!

19/07/2025

Waɗanda Rayuwa Ta Koyawa Hankali Sunfi Waɗanda Aka Haifo Da Hankali Hankali!

18/07/2025

Daga lokacin da ka daina dogaro da mutane, darajarka zata ƙaru.

17/07/2025

Ka yi murna, ka yi farin ciki saboda kana kan Addinin Ma'aiki tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi..

Address

Kano

Telephone

+2348106404299

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Dahiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Dahiru:

Share