03/02/2024
π₯ $HOT yazo da sabon al'amari a duniyar blockchain. Abaya, idan za'a turawa mutum crypto, yakan bada public address dinsa ne wanda yake da tsayin gaske, sanan a chukurkude tsakanin harrufa da numbobi (misali, 0x0fah4b2kd6......ys4). Zaiyi wahala mutum ya iya haddace public address dinsa, amma $HOT ya kawo mana sauki, ta yanda sunanmu (telegram username) da muka zaba shine zai kasance public address dinmu. Misali sunusida.tg shine public address dina, kuma kome ka turo mini zaije indai akan NearProtocol ne. Kuma har wasu daga chikin manyan kasuwannin crypto na duniya sun amshi wannan tsarin, chikinsu akwai Binance, OKX, Gate.io da sauransu. Ko yau na tura NEAR da Binance zuwa Here wallet ta hanyar amfani da sunusida.tg, kuma chikin kasada minti biyu yaje.
π₯ $HOT yanada karanchin supply. Gaba dayansa yanada Max da Total supply dubu arba'in da hudu (44,000). Eh fa 44k ne total supply na $HOT.
π₯ $HOT yanada wahalar samu (tarawa). Daga jiya zuwa yau, mutane 2714 ne sukayi rijista a karkashina, amma gaba dayansu 24.5 $HOT ake raba musu duk awa daya. A hakanma da yawa daga chikinsu sunada mutane a karkashinsu. Wannan yasa samun guda daya na $HOT sai anyi da gasken gaske.
π₯ Akwai insider information da yasa nake cewa koda baka crypto, ko kuma baka mining, ina baka shawara kayi mining na $HOT, sannan kayi kokari ko guda dayane ka tara, zaka amfana sosai In Sha Allah.
Koda zakuyi wasa, kada kuyi da $HOT.