AMC Hausa

AMC Hausa Amon Gaskiya Multimedia Concepts, domin karin bayani Whatsapp 08028934564.
(1)

26/05/2026

Kai tsaye

Yadda maniyata fiye da Miliyan 1.5 s**ai dafifi a filin Arfat kenan.
26/05/2026

Yadda maniyata fiye da Miliyan 1.5 s**ai dafifi a filin Arfat kenan.

Sakon karta kwana ga yan Nigeria daga Malam Baffa Hotoro.
26/05/2026

Sakon karta kwana ga yan Nigeria daga Malam Baffa Hotoro.

*Addu'ar da Muslimi ya kamata ya yawaita a wannan ranar ta Arfah.La ilaha illallahu wahdahu la sharikalahu lahul mulku w...
26/05/2026

*Addu'ar da Muslimi ya kamata ya yawaita a wannan ranar ta Arfah.

La ilaha illallahu wahdahu la sharika
lahu lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa 'ala kulli shay in qadir.

Daga shafin MBH.

Filin Muna kenan yayin da Mahajjata s**ai sansani a ciki, a farkon karni na 19.
26/05/2026

Filin Muna kenan yayin da Mahajjata s**ai sansani a ciki, a farkon karni na 19.

26/05/2026

TARIHIN PALASTINE KASHI NA 5:
Yadda Annabi Dauda ya zama garkuwa ga Banu Israela daga Azabtarwar Plastinawa.

Disclaimer: The views expressed in this program are for educational purposes only and based on scholarly research. They do not represent absolute authority. We strictly oppose hate speech and comply with all Facebook policies. Viewers are encouraged to verify information independently
#

25/05/2026

TARIHIN PALASTINE KASHI NA 4: Rikicin Annabi Dauda da Jaluta.

Yanzu matan Musulmai sunfi na kowane Addini yada tsaraicinsu a social media, Digital Psychologist ya bayyana hakane a sh...
24/05/2026

Yanzu matan Musulmai sunfi na kowane Addini yada tsaraicinsu a social media, Digital Psychologist ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook.

Allah ya yiwa tsohuwar jarumar fina finan hausa kuma yar jarida Wasila Ismail rasuwa.
24/05/2026

Allah ya yiwa tsohuwar jarumar fina finan hausa kuma yar jarida Wasila Ismail rasuwa.

24/05/2026

TARIHIN PALASTINE KASHI NA 3 : Akwatin mulkin banu Israela ta nutsuwa dake dauke da Allon Attaura.

23/05/2026

TARIHIN PALASTINE KASHI NA 2 :
Yadda plastinawa s**a azabtar da Bani Isra’ila kafin zuwan Annabi Dauda.

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMC Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share