18/08/2022
TARGAÆŠE | Abubuwan Yi Da Bari Bayan TargaÉ—e Kafin Ganin Likitan Fisiyo - Physiotherapy Hausa
👇👇👇
https://fikira24.com/targa%c9%97e-abubuwan-yi-da-bari-bayan-targa%c9%97e-kafin-ganin-likita/
Targaɗe na daga cikin raunukan da aka fi samu akai-akai yayin gudanar da ayyukan yau da kullum, musamman ga yara da matasa masu wasannin ƙwallo da sauran wasannin guje-guje da tsalle-tsalle. Har da ma tsofi ko waɗanda shekarunsu s**a miƙa da ke da ƙarin haɗarin tuntuɓe, zamewa ko faɗuwa sabo...