Gogare Hausa

Gogare Hausa Sabbadowar fassararrun Indiyan Hausa masu kayatarwa

Na rantse da Allah ba a taɓa gwamnatin da ta yi almundahana da sata kamar ta Ganduje ba.— Comr Ibrahim Abdullahi Ibrahim...
03/05/2025

Na rantse da Allah ba a taɓa gwamnatin da ta yi almundahana da sata kamar ta Ganduje ba.

— Comr Ibrahim Abdullahi Ibrahim A. Waiya

Kada ku damu da masu s**ar ku, ayyukan ku ne za su kare ku — Kiran Tinubu ga Gwamnonin Nijeriya
03/05/2025

Kada ku damu da masu s**ar ku, ayyukan ku ne za su kare ku — Kiran Tinubu ga Gwamnonin Nijeriya

DA DUMI-DUMI: Major General Ibrahim ABDULSALAM shine muƙaddashin Shugaban Sojojin Najeriya bayan tafiyar Taoreed Lagbaja...
20/10/2024

DA DUMI-DUMI: Major General Ibrahim ABDULSALAM shine muƙaddashin Shugaban Sojojin Najeriya bayan tafiyar Taoreed Lagbaja

Wane fata kuke masa?

Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf yayi zama na musamman da ‘yan Majalissun tarayya na jam'iyyar NNPP dake Abuja ...
08/10/2024

Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf yayi zama na musamman da ‘yan Majalissun tarayya na jam'iyyar NNPP dake Abuja domin tattauna wasu muhimman batutuwa.

Wanda zuwa yanzu ba asan me s**a tattauna, sai dai wasu na gajin zaman bai rasa nasaba da zaɓen ƙananan hukumomin da jihar tasa gaba nan bada jimawaba.

07/10/2024

"Tabbas akwai alamun rashin lissafi da son zuciya ga dukkanin mai s**ar ƙudurin ƙirƙirar sabuwar Jahar Tiga".

Kalaman hakan sun fito ne ta bakin babban hadimi na musamman kan harkokin ɗalibai ga sanatan Kano ta Kudu Hon. Abdulrahman Kawu Sumaila.

Hakan na zuwa ne a dai dai lokacin da siyasa ke ci gaba da ɗaukar sabon salo tsakanin magoya bayan sanatan da jam'iyya mai mulkin jihar Kano, NNPP Kwankwasiyya.

31/07/2024

Gwamnan jihar Kano, Eng. Abba Kabir Yusuf, ya goyi bayan gudanar da zanga-zangar lumana domin bayyanawa shugabanni irin halin matsin da al'umma ke ciki.

Gwamnan ya bayyana haka ne lokacin da ya jagoranci taro da shugabannin addinai, 'yan kasuwa, Malaman jami'o'i da kuma kungiyoyin fararen hula kan shirin da ake na gudanar da zanga zanga kan tsadar rayuwa.

Abba kabir ya ce zanga-zangar Lumana halak ce a Kundin tsarin Mulkin ƙasa.

28/07/2024

"Ban yarda da rusa masarauta ba har yanzu Masarautar Rano mai daraja ta ɗaya ce"

Cewar ɗan majalisar Tarayya mai wakiltar ƙanan Hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure.

Cikin Hotuna: Yadda gobara ta yi ɓarna a gidan mai na A.A Rano dake 'Yankaba. Gobarar ta tashi a gidan man da tsakar dar...
06/03/2024

Cikin Hotuna: Yadda gobara ta yi ɓarna a gidan mai na A.A Rano dake 'Yankaba. Gobarar ta tashi a gidan man da tsakar daren jiya.

Kawo yanzu dai hukumar kashe gobara ba ta yi ƙarin bayani ba kan lamarin ba.

04/03/2024

Da Dumi-Dumi

Sheikh Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun zauren malaman Kano in ji Dr Sa’id Dukawa

Sen Kawu Sumaila OFR, Ph.D da yake gaisawa da shugaban jam'iyar APC ta kano Abdullahi Abbas a wajen babban taron yaye ɗa...
02/03/2024

Sen Kawu Sumaila OFR, Ph.D da yake gaisawa da shugaban jam'iyar APC ta kano Abdullahi Abbas a wajen babban taron yaye ɗalibai da kuma karrama mataimakin Shugaban majalissar Dattawa ta ƙasa Sen. Barau I. Jibrin CON, da Digirin girmamawa wadda Jami’ar Bayero ta bashi a yau Asabar.

01/03/2024

YANZU-YANZU: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya Sauka Daga Muƙamin Kujerar Shugaban Hisbah

Wane fata zaku yi masa?

29/02/2024

Jam’iyyar APC ta Kano ta ce ta kaɗu da kalaman da Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi a kan Hisbah.

APC ta ce ko da Hisbah ta yi kuskure bai kyautu Gwamnan ya yi mata gyara a fili ba.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gogare Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share